Sabuwar Hanyar Dazaka Kayi Game Din Contra Mai 30 Lives Wato ( Nes Game ) A Turance A Wayarka Ta Andriod.
Sabuwar Hanyar Dazaka Kayi Game Din Contra Mai 30 Lives Wato ( Nes Game ) A Turance A Wayarka Ta Andriod.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Shigowa Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv.
A Bayanin Da Zamu Kawo Muku A Yau Zaku Saurari Bayani Ne Akan Yadda Zakayi Wasan Game Na Contra Na Injin Mario Wanda Ake Kira Da Suna Nes Game A Turance.
Wasu Mutanen Da Dama Dai Sun San Wannan Game Na Contra Mai 30 Lives A Baya, Yayin Da Wasu Daga Cikin Mutanen Yanzu Basu San Wannan Game Ba.
To A Yau Zamu Kawo Muku Posting Ne Akan Wannan Game Na Contra Mai 30 Lives Domin Ya Debe Muku Kewa Kamar Yadda Kukayi Shi A Shekarun Baya.
Maganar Gaskiya Duk Wanda Bai Haura Shekara Kamar Goma Sha Biyar Ba, To Bai San Wannan Game Dinba, Idan Kuwa Ka Haura Wannan Shekarun To Zaka Iya Saninsa.
A Shekarun Baya Wannan Game Saida Yazamo Na Farko Saboda Dadinsa Da Kuma Yadda Mutane Ke Yin Wannan Game Na Contra 30 Lives.
Duk Wanda Yasan Wannan Game Din To Ko Shakka Banayi Zaiyi Farin Ciki Idan Yayi Karo Da Wannan Posting Nawa Domin Ko Banfadaba Nasan Wasu Sunyi Neman Wannan Game Har Sun Gaji Batare Da Sun Sameshi Ba.
Wannan Dalili Shiyasa Mukaga Yadace Da Muyi Posting Akan Wannan Game Duk Da Nasan Mutane Da Dama Bazasuyi Farin Ciki Dashiba Kasancewar Basu San Wannan Game Ba.
Amma Zaku Iya Gwadawa Ina Mai Tabbatar Muku Dacewar Zaiyi Matukar Burgeku Matukar Kun Fara Yinsa.
Zamu Ajiye Muku Link Fin Application Din Dakuma Link Din Game Din A Kasa Nan Gaba Kadan, Amma Kafin Mu Ajiye Muku Wannan Link Yakamata Kasan Wannan Bayani Domin Yana Da Matukar Amfani.
Da Farko Bayan K Dauko Application Din Mai Suna Nes Emulator Tare Da Game Din Saika Bude Application Din, Kai Tsaye Saika Danna Load Game, Idan Ka Danna Zai Watsoma Kan Phone Din Wayarka, Wato Foldodin Da Suke Kan Wayarka.
To Anan Saika Duba Folder Din Da Game Din Yake Ciki Ka Danna, Kana Danna Kan Wannan Polder Zakaga Game Din A Cikin Wannan Polder Saika Danna Kan Game Din Daga Nan Zai Kawoka Cikinsa To Saika Zabi Contra 30 Lives S, Saika Fara Amma Yakamata Kasan Cewar Dole K Ajiye Wannan Game Akan Wayarka Ba,a Kan Memory Din Wayarkaba, Domin Bayayi Akan Memory.
Ga Application Dinnan Mai Suna “Nes Emulator Saika Danna Kan Download Nes Emulator Now.
Saikuma Ka Kara Danna Kan Download ” Contra 30 Lives Now “
Mungode Mungode Mungode Ku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikima Tv Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.