Job opportunity

Yadda Zaka Nemi Aiki A kamfanin Raba Wutar Lantarki Na NESCO

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar yadda na fada muku shide wannan kamafani ya fara daukan ma’aikata dan haka duk masu bukata ga yadda abun yake:

ABUBUWAN DA SUKE BUKATA

  • Dole mai sha’awar aikin ya kasance yana da Diploma a daya daga cikin wadannan bangarori :
  • Secretarial Studies
  • Secretarial Management
  • Office Technology & Management
  • Equivalent Qualification
  • Dole mai sha’awar aikin ya kasance yana da kwarewar aiki a kalla na shekara biyar 5, da samun kwarewar aiki a kalla ta shekara biyu2 a bangaran Senior Management Office level.

YADDA ZA KA YI APPLY

Mai sha’awar wannan aiki zai tura CV dinsa  wato ( Curriculum Vitae )  tare da sunayan mutane 3 a matsayin Referees dinsa.

Za a tura zuwa wannan email din nasu

info@nesconigeria.com

RANAR RUFEWA

Za su sufe karbar CV da takardu ta wannan Email din nasu ranar 31st October, 2022.

Allah Ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!