Tutorials

Yadda Zaka Gano Ko Budurwarka Yaudararka Take Ko Saurayinki Yaurarki Yake.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Gano Ko Budurwarka Yaudararka Take Ko Saurayinki Yaurarki Yake.

Yadda Zaka Saita Auto Record Na Duk Wayar Da Budurwarka Takeyi Da Sauran Samarinta Ko Wayar Da Saurayinki Yakeyi Da Sauran Yanmatansa.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Bayani Akan Wani Sabon Application Mai Suna Call Record Shi Wannan Application.

Zaina Daukan Dukkan Wayar Da Budurwarka Takeyi Da Samarinta A Duk Lokacin Da Baka Tare Da Ita.

Amma Wannan Application Na Samari Marasa Kishine Idan Kasan Kana Da Matukar Kishi To Kadda Ka Fara Amfani Da Wannan Application Domin Zaka Iya Jin Wata Magana Ko Wani Zance Dazai Iya Tada Maka Hankali.

Sannan Idan Kasan Cewar Yarinyar Kana Sonta Ne Da Aure To Zaka Iya Amfani Da Wannan Application Domin Gano Cewar Ko Tana Kaunarka Da Gaske Ko Kuma Yaudararka Take.

Idan Har Kasan Zaka Aure Ta To Zaka Iya Amfani Da Wannan Application Domin Gano Gaskiyar Abinda Yake Faruwa.

Idan Kuwa Kasan Cewar Ba Aurenta Zakayi Ba To Kadda Ka Fara Bibiyar Wayarka Ka Kyaleta Tayi Rayuwarta.

Haka Zalika A Daya Hannun Itama Mace Zata Iya Amfani Da Wannan Application Domin Gano Cewar Ko Saurayin Da Take Tunanin Aurenta Zaiyi Yaudararta Yake.

Da Farko Bayan Kunyi Download Na Wannan Application Saiku Turashi A Wayar Da Kuke Son Bibiya Ta Yadda Duk Wata Waya Da Akayi A Cikin Wannan Wayar Zaina Ajiye Recording Nasa.

Sannan Zaka Ko Zaki Iya Saita Pin Security Ta Yadda Babu Wanda Zai Shiga Yaji Wannan Recording Din Sai Kai Ko Ke.

Idan Baku Fahimci Yadda Zaku Saita Wannan Application Ba, Zaku Iya Kallon Videon Yadda Ake Amfani Dashi A Youtube Ko Tsaye Ta Hanyar Rubuta.

How To Set Auto Cube ARC on Android Phone, Kuna Searching Zakuga Videon Yadda Ake Amfani Da Ita.

Ga Link Dinta Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Sauketa Akan Wayoyinku Na Android Cikin Sauki.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!