Job opportunity

Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin MTN Nigeria

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar de yadda na fada muku wannan damace ga dukkan wanda yake da bukatar yin aiki a karkashin kamfanin sadarwa na MTN.

Sunan aikin: Administrator – Regional Operations (Abuja Sales and Distribution)

Inda za’ayi aikin: Ikoyi, Lagos

Lokacin Aiki: Full time

Abubuwan da ake bukata:

  • Dole ka kasance dan Nigeria
  • Kuma kanajin turanci
  • Sannan ka kammala Degree
  • Sannan kana da kwarewar aiki na Shekara 1 zuwa 3

Domin Neman aikin danna Apply dake kasa

Click here to Apply

Za’a rufe cikawa: 26th October, 2022 (11:59 PM)

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!