Job opportunity

Ga wata Sabuwar Dama Daga Bankin FCMB

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana Cikin koshin Lafiya.

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga bankin FCMB.

Kamar de yadda kuka sani bankin fcmb daya ne daga cikin bankunan Nigeria wanda suke hada hadar kudade, sannan suke da mutane masu amfani dashi a nashiyar africa musamman Nigeria.

A yanzu haka bankin sun fitar da wata sabuwar dama ga dukkan jama’ar Nigeria wanda suke bukatar fara aiki a bankin.

Wannan damace ga dukkan wanda yake da bukata, dan haka idan kana bukatar cika wannan aikin saika danna Link din dake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!