Job opportunity

Yadda Zakayi Apply Na Premium Trust Bank Graduate Trainee Program 2022

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar de yadda kuka sani wannan shirin bankin premium trust bank ne zasu dauki ma’aikata ga duk wanda yake bukata.

Abubuwan da ake bukata:

  • Dole ya kasance dan Nigeria
  • Dole ya kasance mai shekaru daga 28 zuwa sama
  • Ya kasance ya kammala degree tare da sakamakon second class upper
  • Sannan ya kammala NYSC

Duk mai bukatar cikawa ya danna Apply dake kasa

Apply here

Za’a rufe ranar 24th October, 2022

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!