Loan & Support

Yadda Zaka Cika Form na koyan Sana’a na Hukumar NDE

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar de yadda na gaya muku Ita de wannan Hukumar ta National Directorate Of Employment ( NDE ) tana daukar matasa ne ta koya musu sana’o’i kala-kala; mutum zai zabi daya daga cikin sana’o’in da suke koyarwa domin hukumar ta koya masa sana’ar Sannan ta ba shi tallafi hadi da certificate na sana’ar da ta koya masa.

Domin cika form din saika danna Link din dake kasa

http://nde.gov.ng/form/

Bayan ya bude zai ba ka damar ka sanya bayananka
Kamar sunan,  state,  local government, NIN number
Daga karshe kuma zaka zabi bangaren da kakeso a koyama sana’ar sannan sai kayi Submit shikkenan

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!