Loan & Support

Yadda Zaku Samu Horo da Tallafin Kudi Daga Kamfanin Jack-Ma Fundation

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.

Jack Ma Fundation: Wata gidauniyace karkashin Jagorancin babban dan kasuwar yanar gizo na kasar Chana Mai kamfanin Alibaba ya fitar da wani sabon shiri ga yan Africa domin taimakawa matasa da kuma yan kasuwa ta hanyar koya musu dabarun kasuwanci tare da basu tallafin kudi.

Manufarta Wannan shirin ita ce nunawa da haɓaka hazaka na cikin gida waɗanda ke haifar da tasiri mai kyau a cikin al’ummominsu da kuma bayansu, da zaburar da motsin kasuwancin Afirka.

A cikin shekaru goma, shirin zai gane ‘yan kasuwa 100 na Afirka tare da samar da kudade na ba da tallafi, shirye-shiryen horarwa, da kuma babban tallafi ga tsarin kasuwancin Afirka mai fa’ida.

Wadanda Suka Cancanci Shiga Shirin:

  • Kowa zai iya Nema mace ko namiji
  • Daga shekara 18 zuwa 100
  • Kowane dan kasuwa zai iya nema
  • Duk wanda yake africa zai iya nema

Domin Cike wannan aikin shiga Apply dake kasa

Apply Here

Za a rufe Ranar: 6/6/2022

Allah ya bada sa a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!