Loan & Support

Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Bashin Nirsal Mamar Kudin Ruwa

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar yadda kuka sani wannan tallafin nirsal shine karo na kusan uku da suka sake budewa domin bayar da tallafi ga talakawan nigeria.

Wanda mutane dayawa sunci gajiyar wannan shirin, to a yanzu hakama an sake budewa domin sake cin gajiyar shirin.

Danna Apply dake kasa domin Cikawa:

Apply here

Bayan ya bude saika shiga New idan kuma gyara zakayi saika danna Returning

Allah ya bada Sa’a

Zaku iya kallon videon yanda zaku cika

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!