Loan & Support

An Sake Bude Shafin P-YES a karo Na Biyu Domin Bada Tallafi Daga Gomnati

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Barkanmu da wannan lokaci Fatan Kowa yana Cikin Koshin Lafiya.

An sake bude Shafin P-yes a karo na biyu domin samun tallafi daga Gomnati.

Kamar de yadda kuka sani wannan shiri mai Suna P-Yes shiri ne da akayishi tun shekarun baya da suka wuce, Sannan kuma aka sake dawowa dashi a wannan shekarar domin wadanba basu cikaba su cika, wanda kuma suka cika suyi Update na Bayanansu.

A satin daya wuce aka fara cike wannan shiri saide kuma ana samun matsala wajen Cikawa ta yadda sai ka cika sai ya nuna sai kayi Login Na username da password, duk da basu tura maka wannan username da password dinba.

Daga bayama suka rufe shafin domin sun gama daukan yan Batch 1, amma yanzu haka an sake bude shafin domin Sake bada damar duk wanda bai cikaba Ya sake Cikawa, wanda kuma ya cika to ya sake Update na Bayanansa.

Dan haka ga Link nan a kasa Guda Biyu, Daya na wanda ya taba cikawane a baya dayan kuma na wanda bai taba cikawaba.

Idan ma ka na kwanan nan wanda daga karshe yake nuna kasa Username da password, to yanzu zaka iya sake cika wa domin wancan bai cikuba.

Yanzu ga Link dinnan a kasa Saika shiga Wanda zaka cika.

New Register 2022 here

Old Register 2019 here

Wannan shine link din da zaka shiga daya daga Cikinsu, idan kai sabon yin Register ne saika shiga na farko wato New Register 2022 idan kuma Already ka tabayin Register tun 2019 saika shiga Old Register 2019.

Allah ya taimaka Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!