Abinda Ke Faruwa Tsakanin Masu Mining Na Pi – Network Da Masu Mining Na Satoshi ( CORE )
Abinda Ke Faruwa Tsakanin Masu Mining Na Pi – Network Da Masu Mining Na Satoshi ( CORE )
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Pi Network Da Kuma Satoshi Wato Core.
Sannan Zakuji Yadda Rigima Ke Neman Ballewa Tsakanin Masu Mining Na Wadannan Coins, Duk Dama Mafi Yawancin Wadanda Suke Mining Na Pi Sunayin Na Satoshi.
Amma Dai Duk Da Haka Akwai Wadanda Basu Yarda Da Mining Na Pi Network Ba Domin Sun Bayyana Cewar Tsari Irin Na Pi Network Ba Tsari Bane Wanda Yakai Na Satoshi Wato Core Kenan.
Minene Pi Network ?
Pi-network Dai Kudi Ne Ko Ince Wata Manhaja Ce Wadda Wani Mazaunin America Da Wata Yar China Sukayi Hadin Guiwa Wurin Kirkirarta Da Zummar Ta Samu Karbuwa A Duniya, Ta Yadda Za,aci Gaba Da Amfani Da Wannan Coins Nasu Mai Suna Pi Network A Mazaunin Kudin Duniya.
Sun Kirkiri Wannan Coins Ne Domin Ana Saye Da Sayarwa Dashi, Inda Har Iyanzu Suna Kan Kokarinsu Na Ganin Duniya Ta Amince Dashi.
Yayin Da A Daya Bangaren Kuma Zamu Kawo Muku Takaitaccen Bayani Akan Satoshi Wanda Akafi Sani Da Core A Yanzu.
Minene Core Ko Ince Satoshi Core ?
Satoshi Core Dai Wani Coins Ne Da Aka Kirkireshi Wanda Yake Kama Da Bitcoins, Wanda Hatta Yawan Digit Dinsu Wato Numbers Da Akayi Bitcoins Dasu To Dai Dai Suke Dana Bitcoins.
Shi Satoshi Wato Core Kadara Ce Wanda Idan Ka Ajiyeshi Zaina Kara Daraja, Sannan Mafi Yawancin Mutane Sunfi Yarda Dashi Sakamakon Kama Hanya Da Yayi Irin Ta Bitcoins.
Sannan A Wani Bangaren Mutane Sun Bayyana Cewar Dukkan Abinda Akafi Shan Wahala A Kansa To Ana Sa Ran Samun Nasara Anan Gaba.
Dalili Na Farko Shine Idan Kayi Register Na Satoshi Wato Core Basa Bada Ko Guda Daya.
Sannan Idanma Ka Fara Aiki Yana Iya Daukanka Wata Daya Kafin Kasamu Guda Daya.
To Duba Da Yadda Abin Yake Matukar Wahala Kullum Yasa Mutane Suke Ganin Cewar Dayiwuwa Wannan Project Zai Iya Zama Gaskiya.
Sannan A Cikin Shafin Satoshi Sun Fitar Ranar Ko Watan Ko Shekarar Da Zasu Dakatar Da Mining.
To Kaga Kuwa Ai Abin Ya Nuna Cewar Akwai Tsari A Cikinsa, Ba Kamar Pi Network Ba Wanda Shekararsu Uku Amma Shiru Haryanzu Babu Wani Labari Na Ranar Da Zasuyi Launchin Ko Za,a Dakatar Da Mining.
Ga Burin Da Mutane Suka Dora Akansa Wanda Yasa Ake Wulakantasu Ake Musu Ganin Basu Da Tunani.
To Sai Muce Allah Ya Kyauta, Zaka Iya Yin Register Na Satoshi Idan Kana Da Ra,ayi Tunda Haryanzu Lokaci Bai Kurema Ba Tunda Basu Dakatar Da Mining Ba.
Amma Zasu Dakatar Da Mining Nan Da 12 – December – 2022 Kaga Wata Biyu Ne Yaragema Kachal.
Akwai Posting Din Da Mukayi A Wannan Site Din Na Yadda Zakayi Register A Satoshi Zaka Iya Yin Searching Idan Kuma Ka Dade Kana Harkar Internet To Zaka Iya Yin Register Kai Tsaye.
Mungode Sai Mun Hadu Daku A Darasi Na Gaba Sannan Idan Kana Bukatar Yin Register Amma Bakasan Yadda Zakayiba Zaka Iya Tuntubarmu Ta Whatsapp Ta Wannan Number Amma Kadda Ka Kira Whatsapp Only, 07060547515.