Job opportunity
Muhimmiyar Sanarwa ga Wadanda Suka Taba Cika Aikin Nigerian Custom
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikuma Jama’a Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.
Hukumar kula da fasa kaurin kaya ta Nigeria wato Nigerian Custom ta sake fitar da sunaye da kuma wurin da za’a gabatar da Final Screening.
Shiga Link din dake kasa domin Dubawa👇
Shigo nan domin dubawa
Allah ya bada sa a