Tutorials
Yadda Zaka Mayar Da Wayarka CCTV Camera Ta Hanyar Amfani da Bluetooth
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lpy.
A yau nazo muku da wani application wanda zai taimaka muku wajen miyar da wayarku zuwa cctv camera cikin sauki.
Da farko kana bukatar wayar android guda 2 a kowannensu zaka sauke wannan application din
👇
Bluetooth Stream
Bayan ka sauke sai ka shiga app din a wayoyin biyu duka, bayan ya bude zakaga SEND da kuma RECEIVE
Sai ka shiga SEND a daya, kashiga RECEIVE a daya, zakaga sunayen BLUETOOTHS ya bayyana sai ka zabi na wayan kayi connecting na bluetooth a ciki, nan take zakaga dayan wacce ka danna SEND ta koma Camera ta turowa dayan.
Domin sauke Application danna Link dake kasa👇
Allah yasa mu dace🙏