Tutorials

Kuyi Sauri Kuyi Register A Mara Wallet Suna Bada Kyautar $2, Saura, 2 To 11 Days Ayi Launching.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kwana Biyu Ne Zuwa Kwana Goma Sha Daya Mara Wallet Su Fara Biyan $2 Ga Wadanda Sukayi Register.

Assalamu Alaikum Jama,a Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Posting Na Garabasa.

A Baya Idan Kuna Biye Damu Mun Kawo Muku Posting Ko Ince Bayani Akan Yadda Zaka Samu $2 Ta Hanyar Yin Register A Application Din Mara Wallet, Wanda Kaima Zaka Iya Gayyatar Wani Yayi Register Kasamu $1 Ga Duk Wanda Yabi Ta Link Dinka Yayi Register.

A Karshen Wannan Posting Din Zamu Ajiye Muku Link Din Da Zakubi Wurin Yin Register, Idan Kuma Kayi Abaya To Shikenan Basai Kayiba.

Bayan Sunyi Launching Wato Sun Kaddamar Da Wannan Manhaja Ta Saye Da Sayarwa Na Coins Zamu Kawo Muku Bayani Akan Yadda Kowa Zai Cire Kudinsa.

Sannan Wasu Sunce Ita Wannan Mara Wallet Getway Ce Ta Turawa Mutane Kudi A Bangaren Coins, Zasuyi Launching Nan Da Kwana Biyu Zuwa Goma Sha Daya Wato 17-September – 2022 Zuwa 26-September-2022.

Saboda Haka Wanda Baiyiba Yayi Kokari Yayi Ba,asan Inda Rana Zata Fadi Ba, Amma Su Mara Wallet Suna Da Tabbas Domin A Yanzu Haka Suna Biyan Dukkan Wadanda Suka Zama Champions.

Wadanda Kuma Basu Kai Champions Ba To Zasu Jirane Harsai Anyi Launching Nan Da Kwana Biyu Zuwa Kwana Goma Sha Daya.

Ga Link Dinnan Saiku Danna, Wanda Kai Tsaye Zai Daukeku Zuwa Playstore Saikuyi Download Na App Din, Kusa Gmail Dinku Inda Zasu Nemi Dakaje Kan Gmail Dinka Ka Danna Wani Link, Daga Nan Kuma Zai Dawo Dakai Cikin App Din.

To Anan Zakayi Verify Ta Hanyar Jan Wata Yar Alama Zuwa Cikin Yar Uwarta Wanda Zaka Ganta A Gaba Amma Saika Duba Sosai, Daga Nan Zaka Cike Bayanan Ka Irin Sunanka Da Phone Number Da Sauransu.

Daga Nan Saika Cigaba Da Cike Sauran Bayanai, Abundai Babu Wata Wahala, Inda Kana Kammalawa Zasu Baka $2 Wanda Zaka Jira Zuwa Lokacin Da Zasuyi Launching.

Ga Link Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Register Now Domin Yin Register Idan Kuma Kayi A Baya To Basai Ka Kara Yiba.

Register Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!