Tutorials
Garabasa: Yadda Zaka Sayi Data 5GB akan ₦500 A Layin MTN
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau talata gamu mun sake dawo muku da bayani akan wannan sabuwar garabasar da kamfanin MTN suke bayarwa a duk ranar talata.
Wato yadda zaku sayi data 5gb akan naira 500 wanda zatayi expire acikin kwana biyu, sannan kuma zaku iya sayan data 1gb akan naira 100 zatayi expire acikin 24hrs wato kwana daya.
Nasan wasu zasuyi mamakin data mai yawa haka amma lokacin expire dinta kadan, a a karku damu zakuna iya tara abubuwan da zakuna download idan ranar talatan yayi sai ku saya kuyi dowload dinku.
Ku shiga Link dinnan dake kasa domin ganin yadda zaku samu wannan garabasar👇
Shigo nan don samun Garabasar
Allah ya bada sa’a