Yadda Zaka Samu $2 Ta Hanyar Yin Register A Tower Capital.
Yadda Zaka Samu $2 Ta Hanyar Yin Register A Tower Capital.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka.
A Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv Zamu Kawo Muku Bayani Takaitacce Akan Wani Site Wanda Zaka Samu $2 Idan Kayi Register.
Tapashe ๐ฅ๐ฅ
Wannan platform din ana samun kudi da shi ba tare da an yi deposit ba ๐
Ba wata wahala, kawai register zakai sannan kayi verification na KYC idan yayi successfully za su baka machine wanda kullum zaka samu $2.8 da shi (โฆ2000) kuma suna fita guaranteee โ๏ธโ๏ธ
Amma wannan PROMO ne suke yi, nan gaba kaษan za su dena su ce dole sai mutum ya sa kudi, dan haka idan kana da ra’ayi to kayi kokari ka yi da wuri
Kawai ka shiga nan kayi register ๐๐
Danna Nan Domin Yin Register
Ka sanya wannan code din exactly kamar yadda yake A Wurin Da Sukace Kasa Referral๐๐๐
6bf6pprm
A wajan Referral ID bayan kayi register sai kuma kayi verification.
Yadda Zakayi Verification Din Shine Zaka Dauki Gaba Da Baya Na Hoton National Id Card Dinka.
Sannan Zakayiwa Kanka Selfie Kana Rike Da National Id Card Dinka A Hannunka.
Bayan Kayi Wannan Saika Shiga Cikin Wannan Application Daga Hannun Dama Daga Kasa Zakaga Wata Yar Jaka Kamar Wallet Saika Danna Kanta.
Kana Dannawa Zata Daukeka Zuwa Shafi Na Gaba, Idan Ka Duba Daga Chan Sama Hannunka Na Dama Zaka Wani Wuri Da Aka Rubuta ” Unverify ” Saika Danna Wannan Wuri To Daga Nan Zaka Fara Verification.
Abin Zaka Fara Sakawa Shine Original Name Naka ( Wato Sunan Da Yake Jikin National Id Card Dinka.
Sai Abu Na Biyu Shine NIN Number Dinka, Abu Na Gaba Phone Number Dinka.
Daga Nan Zakazo Wurin Da Zasuce Kasaka Wadannan Hotunan Daka Dauka To Abinda Zaka Fara Sakawa Shine.
Hoton Gaban National Id Card Dinka.
Abu Na Biyu Shine Bayan National Id Card Dinka.
Sai Abu Na Uku Wanda Shine Na Karshe Shine Hoton Daka Dauka Kana Rike Da National Id Card Dinka.
Kana Sawa Saikayi Submit Ammafa Ka Tabbatar Daka Tsaya Ko Wanne Ya Gama Searching Yahau Normal.
Daga Nan Zasu Duba Zuwa Gobe Ko Wasu Awoyi Idan Sun Karba Zaka Gane Ta Wannan Wurin Wato Kana Taba Yar Wallet Dinnan Saika Kalli Sama To Idan Kaga Verified To Shikenan.
Daga Wannan Lokaci Zasu Fara Saka Maka $2 Har Tsawon Kwana 70, Idan Takai 20$ Zaka Iya Cirewa.
Zamu Kawo Muku Videon Yadda Zaku Cire Idan Kuntara Sannan Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wannan Number Ta Whatsapp Domin Karin Bayani.
Sannan Ga Wanda Basu Da National Id Card Original Wato Wanda Bayansa Babu NIMC To Zai Iya Tuntubarmu Ta Whatsapp Akan Waccan Number Domin Mu Tura Masa Bayan Namu.
Inyaso Shi Saiya Dauki Gaban Nasa, Yakumayi Selfie Da Nasa Sai Yayi Amfani Da Bayan Namu, Idan Kuma Naka Original Ne Yana Da NIMC Koma Plastic Ne To Shikenan Basai Muntura Maba.
Idan ka gayyaci wani za su baka 15% na daily income din.
Minimum withdraw $20, Wato Sai Takai $20 Sannan Zaka Cire, Kaima Zaka Iya Gayyatar Wani Sannan Kullum Zaka Samu $2.
Saimuyi Sauri Ku Samu Rabonku Kafin Su Rufe Yakoma Saika Saka Kudi Sannan Zakayi.
Kadda Ku Manta Wannan Shine Link Din.
๐๐๐
Danna Nan Domin Yin Register
Wannan Shine Referral Dina.
๐๐๐
6bf6pprm
Mungode Kadda Ku Manta Da Danna Alamar Allow Na Notification Domin Samun Sabbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.