Tutorials

Idan har Yanzu Bakayi KYC na Pi Network Ba Ga Wata Sabuwar Hanya

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Sabuwar Hanyar Da Pi-Network Suka Budewa Masu Jiran KYC.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka.

A Posting Din Namu Nayau Zaku Kawo Muku Dan Takaitaccen Bayani Ne Akan Wadanda Basuyi Kyc Ba.

Mutane Ne Da Dama Suka Dena Mining Na Pi Network Saboda Kosawa Da Sukayi Dangane Da Bayanin Da Ake Na Cewar Pi Zasuyi Launching Amma Har Izuwa Wannan Lokaci Shiru Kakeji.

To Wannan Shiru Da Sukaji Yayi Yawa Shiyasa Suka Yanke Shawarar Dena Mining Domin Sunce Aikin Banza Sukeyi Kawai Wasa Ake Da Tunaninsu.

Amma Kwatsam A Yan Kwanakin Nan Sai Akasamu Labarin Cewar Pi Zasu Bude General Kyc.

To A Yanzu Haka Pi Suna Bawa Mutane Da Dama Kyc, Sai Dai Wadanda A Baya Suka Dena, Amma Yanzu Suka Dawo Zasu Iya Bibiyar Pi Browser Dinsu, Wanda Kuma Bashi Da Ita Saiyayi Download Dinta A Google Playstore Ko A Google.

Bayan kayi download dinta yanzu saika shiga Link dinnan dake kasa don ganin sabuwar hanyar da zakayi KYC din👇

Danna nan Domin yin kyc

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!