Tutorials

Yadda Zaka Kalli MBC 2, MBC Action, MBC Bollywood, Tare Da Supersports Ta Cikin Wannan Application.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Kalli MBC 2, MBC Action, MBC Bollywood, Tare Da Supersports Ta Cikin Wannan Application.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka.

A Cikin Albishir Din Da Zamu Kawo Muku Zamu Baku Kyautar Wani Application Wanda Tacikinsa Zaku Iya Kallon Tashoshin Kasashen Waje.

A Kalla Akwai Tashoshi Kimanin Dubu Daya Wanda Zaka Iya Kallonsu Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application.

Ta Cikin Wannan Application Din Zaku Iya Kallon Mbc Action, Mbc 2, Mbc Max, Supersports, being Sports, Aljazeera Tare da kallon wasu sauran tashoshi.

Wannan Application yana da matukar kyau da amfani, a Karshen wannan Posting Din Zamu Kawo Muku Link Din Wannan Application Din.

Amma Kafin Mukai Ga Sakar Muku Da Wannan Link Din Muna Fatan Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Domin Kawo Muku Sabbin Shirye shiryenmu Akowane Lokaci.

To Bayan Kayi Installing Na Wannan Application Din Saikayi Open, Bayan Kayi Open Zakaga Shafi Shafi Na Tashoshin Da Zaka Shiga Misali.

Zaka Movies, Musics, Sports, News, Da Sauransu, To Idan Kashiga Movies Anan Zakaga Su Mbc 2 Mbc Action Mbc Max Da Sauransu.

A Sports Kuma Zakaga Supersports, Beingsports, Da Sauran Sports Channels Da Sauransu.

A Wurin News Kuma Zakaga Irinsu Aljazeera news Bbc News World News Da Sauran Tashoshin Labarai.

Sannan Akwai Wasu Tashoshin Da Yawa Wanda Zaka Iya Kallonsu Kai Tsaye Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Amma Abinda Ake Bukata Shine Ya Kasance Kana Da Waya Mai Karfin Network.

Ga Link Din Application Dinnan Saika Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Wannan App Cikin Sauki.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!