Tutorials
Har Yanzu Ana Samun Bonus Fiye da 100,000 A Layin MTN
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lpy.
Yau zanyi muku bayani akan wani bonus da ake samu a layin MTN, wanda nasan wasunku sun samu labarinsa wanda wasu suna karban 1k wasu 2k sunayiwa mutane wanda idan anyi maka zaka samu bonus na kimanin 30k har zuwa 100k
Yadda tsarin yake shine: da farko ya kasance kana kan tsarin MTN betaTalk domin miyar dashi tsarin zaka danna * 123 # sai kayi Replay da 2 ka zabi BetaTalk sannan kuma ya kasance Layin naka ka seta Register Transfer duk da tsarin BetaTalk baya transfer amma karka damu akan hakan.
Domin ganin yadda zakuyi danna Link din da yake kasa👇
Shigo nan don ganin yadda zaka samu Bonus din
Idan ka shiga ya bude anan zakaga yadda zakayi, tare da bayanin yadda akeyi cikin video