Tutorials

Abinda Yakamata Kusani Dangane Da Mining Na SATOSHI ( Core ) 2022

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Abinda Yakamata Kusani Dangane Da Mining Na SATOSHI ( Core ) 2022

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Mining Da Akeyi Na Satoshi.

Kamar Yadda Mutane Da Dama Sukasan Bitcoins Dakuma Yadda Akayi Mining Nasa A Shekara Ta Dubu Biyu Da Goma Sha Daya Data Gabata.

Bitcoins Dai Shine Coins Na Farko A Duniya, Sannan Shine Coins Din Dayafi Kowane Coins Tsada A Duniya A Yanzu.

Wanda Kudinsa Yakai Naira Miliyan Goma Sha Shida A Yanzu, A Baya Bitcoins Yayi Darajar Datakai Naira 56 Millions Kafin Yanzu Daya Sauko Zuwa 16 Millions.

Akwai Coins Da Dama Da Akayi Launching Dinsu A Shekarun Da Suka Wuce, Amma Bakowane Coins Ne Akayi Mining Nasaba.

Satoshi Wanda Ake Kira Da Core A Yanzu Yazo Da Tsari Irin Na Bitcoins Domin Hatta Yawan Numbobin Da Aka Kirkiri Shi To Irin Na Bitcoins Ne.

A Yanzu Haka A Duniya Bayan Bitcoins Babu Wani Coins Dayakai Enteruem Tsada Wanda A Yanzu Kudinsa Yakai Kimanin 2 Millions.

Kamfanin Ko Kungiyar Data Kirkiri Bitcoins Da Entruem Sune Suka Kirkiri Wannan Sabon Coins Mai Suna Satoshi ( Core ).

Saboda Haka Yana Da Kyau Duk Wanda Bai Fara Mining Na Satoshi Ba To Yafara Domin Ita Dana Sani Keya Ce.

Haka Akayi A Lokacin Da Akayi Mining Na Bitcoins Wasu Sukayi Wasu Kuma Sukace Bazasuyiba Saboda Bata Lokaci Ne Amma Daga Karshe Yazama Gaskiya.

Anyi Coins Da Dama Wadanda Mutane Sukaki Yi Kuma Suka Tabbata Saboda Haka Idan Kana Da Ra,ayi Zaka Iya Farawa, Idan Kuma Still Haryanzu Baka Yarda Dashi Ba Zaka Iya Barinsa.

Wannan Coins A Yanzu Ba,a Samunsa Sosai Saboda Lokacin Launching Dinsa Yagabato, Za,ayi Launching Na Satoshi ( Core ) Watanni Hudu Masu Zuwa Wato 12- December – 2022.

Saboda Haka Idan Kana Da Ra,ayi Saika Fara Wata Hudu Ne Yaragema, Wanda A Yanzu Wadanda Suka Fara Sunyi 2 Years Da Kamar Wata Goma Suna Mining.

Wadanda Suka Fara Da Wuri Sun Tara Da Yawa, Amma Wadanda Zasu Fara Yanzu Bazasu Samu Wani Abin Kirkiba Saboda A Yanzu Zaka Iya Yin Sati Biyu Ko Daya Kafin Kasamu Guda Daya.

Amma Idan Kayi Tunani Shi Dama Duk Abinda Yake Da Kanshin Gaskiya To Samunsa Yana Da Matukar Wahala, Idan Kaga Abu Yana Samuwa Akai Akai To Wannan Abu Baizama Lalle Gaskiya Bane.

Sannan Abin Lura Bakasan A Nawa Nawa Zai Zoba A Lokacin Da Sukayi Launching Dinsa, Kaga Koda Nawa Kasamu Zaka Iya Samun Alheri A Nan Gaba.

Saboda Wani Lokacin Zakayi Wani Abu Amma Bazai Tashi Zama Wani Abu Ba Saika Manta Dashi.

Domin Hakan Ta Faru Da Bitcoins A Farkon Launching Na Bitcoins Yazo Ne A Naira Dari Uku Da Hamsin, Wato Darajar 1$ Kenan A Wancan Lokacin.

Amma Yanzu Da Shekaru Suka Tura Gashi Ya Koma 16 Millions, Saboda Haka Ayi Kokari Wanda Yake Da Interest Ya Fara wanda Kuma Yafara To Yaci Gaba Dayi.

Abin Lura A Nan Shine Ba Kudinka Zaka Sakaba, Kuma Idan Kayi Maganar Bata Lokaci Ai Babu Bata Lokacin Da Kakeyi Wanda Yawuce Charting A Facebook, Whatsapp, Instagram Da Sauran Shafukan Social Media, Shin A Can Mikake Samu, ko Mikake Tunanin Samu.

Abinda Yakamata Kayi Shine Mining Na Pi Da Satoshi Kayi Kokari Kanayi Koda Kadan Kadan Ne Domin Ita Danasani Keya Ce Kuma Bata Da Wata Rana Ko Amfani.

Idan Kana Da Ra,ayin Farawa Ga Link Dinmu Nan A Kasa Saikayi Register Idan Kuma Dama Ka Dade Kanayi To Kaci Gaba Dayi, Amma Dai Kadda Kasa Zarmiya, Kana Tunanin Wai Zakayi Kudi Da Zarar Sunyi Launching A, A Kabi Abin A Hankali.

Ga Link Din Nan Saika Danna Kansa Domin Yin Register Idan Kana Sha,awa Idan Kuma Baka Iya Yin Register Dinba Zamu Ajiye Muku Link Din Video Na Yadda Zakuyi Register.

Register Now

Ga Link Din Video Saiku Kalla.

Kalli Videon Nan

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!