Tutorials

Yadda Zaka Fassara Duk Kalmomin Turancin Da Baka San Fassararsu Ba Zuwa Yaren Hausa

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Fassara Duk Kalmomin Turancin Da Baka San Fassararsu Ba Zuwa Yaren Hausa

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wani Darasi Wanda Zaiyi Matukar Taimakawa Mutanen Da Suke Son Koyan Turanci Ko Sukeson Fassara Wasu Kalmomin Zuwa Yaren Hausa.

Dalilin Dayasa Muka Kawo Muku Wannan Darasi Shine Saboda Wasu Daga Cikin Hausawa Basa Fahimtar Turanci Yadda Yakamata.

Domin Sau Da Yawa Zakaga Mutum Ya Karanta Turanci Ko Wata Kalma Amma Saikaga Baisan Yadda Zai Fassara Wannan Kalma Da Hausaba.

To Wannan Dalili Ne Yasa Mukayi Kokarin Kawo Muku Wata Manhaja Wadda Zata Taimaka Muku Sosai Wajen Inganta Turancinku.

Hakikanin Gaskiya Kalma Daya Tana Iya Hana Mutum Fahimtar Abinda Wani Sentence Yake Nufi Saboda Haka Yana Da Kyau Kayi Kokarin Mallakar Wannan Application.

A Karshen Wannan Darasi Zamu Kawo Muku Wannan Ko Ince Zan Dora Muku Link Na Wannan Manhaja Domin Kusamu Damar Saukar Da Wannan Application.

Amma Kafin Mukai Ga Baku Link Din Da Zakuyi Download Na Wannan Manhaja Muna Fatan Zaku Danna Mana Alamar Allow Na Notification Domin Sanar Daku A Duk Lokacin Da Muka Saki Wani Sabon Darasi.

Ga Link Din Application Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Dashi Izuwa Kan Wayoyinku Cikin Sauki.

Download Now

Allah ya taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!