Yadda Zaka Tabbatar Da Cewar Baka Kan Kowane Tsarin Da MTN Zasu Dibama Kudadenka.
Yadda Zaka Tabbatar Da Cewar Baka Kan Kowane Tsarin Da MTN Zasu Dibama Kudadenka.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka.
Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv Shafi Ne Dake Kawo Muku Abubuwan Da Suka Shafi Fasahar Zamani Da Harkokin Samun Banza.
To A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Checking Din Layin Wayoyinku Domin Tabbatar Dacewar Bakwa Kan Wani Tsari.
Mi Ake Nufi Da Wani Tsari ? Amsa Wani Tsari Shine Yakasance Kamfanin Mtn Sun Sakaka A Wani Tsari Da Zasu Na Debama Kudadenka Batare Da Kasani Ba.
Sau Da Yawa Idan Kai Baka Saka Kanka A Irin Wannan Tsarika Ba, Wasu Mutanen Da Kake Bawa Wayarka Zasu Iya Sakaka Batare Da Sun Sani Ba.
Saboda Tsabar Son Kudi Irin Na Mtn A Yanzu Suna Iya Turoma Sako Babu Kakkautawa Akan Ka Shiga Wani Tsari Nasu Wanda Bayi Kuskure Idan Ka Danna Ok To Shikenan Sai Dai Kaga Ana Dibama Kudadenka Da Zarar Kayi Recharge Batare Da Kasan Abin Kashiga Ba.
Saboda Hakane Yasa Yau Muka Kawo Muku Wannan Darasi Domin Munsan Mutane Da Dama Wannan Matsalar Na Damunsu.
To Da Farko Zamu Kawo Muku Wadannan Numbobi Domin Kuyi Checking Na Layukan Wayoyinku Domin Ku Tabbatar Dacewar Bakwa Cikin Wani Tsari.
Da Farko Zaku Shiga Wurin Dialing Na Numbers Na Wayarku Saika Danna *447# Kana Dannawa Zasu Kawoka Shafi Na Gaba Wanda Zakaga An Rubuta.
Active Services, To Saikayi Reply Da 1 To A Shafi Na Gaba Za,a Nunama Tsarikan Da Layinka Yake Kai.
Saikayi Reply Da Number Din Tsarin Da Kakeson Fita Daga Ciki, Idan Ka Fita Daga Wannan Tsari Saika Kara Dawowa Ka Maimaita Hanyar Farko Domin Fita Daga Wani Tsarin Idan Tsarikan Da Kake Kai Sunfi Daya.
Mungode Mungode Inda Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Akowane Lokaci.