Yadda Zaka Samu Katin Waya Na ₦100 Naira A Kowane Layi 2022.
Yadda Zaka Samu Katin Waya Na ₦100 Naira A Kowane Layi 2022.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Samu Katin Waya Na Naira Dari Wato One Hundred Naira Kenan A Turance Ta Hanyar Sayen Lemon Kwalba.
Amma Kafin Mu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Maudu’i Muna Fatan Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Din Dake Bayyana Muku A Cikin Wannan Shafi Namu Domin Hakan Zai Zamo Silar Sanar Daku A Duk Lokacin Da Muka Saki Wani Sabon Darasi.
Mungode Sosai Da Sosai Sannan A Karshe Muna Rokon Daku Daure Ku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Fahimtar Yadda Abin Yake Batare Daka Samu Wata Matsala Ba.
Shigo nan don ganin yadda zaka samu
Idan ka shiga ya bude anan ne zakaga cikakken bayanin yadda xaka samu wannan kyauta ta katin naira 100
Allah ya bada Sa’a