Daga Yau Bazaka Kara Yin Tambaya Akan Mara Wallet Ba Har Zuwa Ranar Launching Dinta.
Karin Bayani Dangane Da Mara Wallet
Assalamu Alaikum Barkanka Da Wannan Lokaci, A Yau Zamu Kawo Muku Karin Bayani Dangane Da Wannan Sabuwar Wallet Din Mai Suna Mara Wallet.
Mara Wallet Wata Wallet Ce Da Aka Kirkireta A Africa Domin Saye Da Sayarwa Na Coins Wato Cryptocurrency A Turance.
Idan Kana Bibiyar Irin Abubuwan To Zaka Gane Cewar 1$ Ko 2$ Din Da Suke Badawa A Lokacin Da Za,ayi Launching Na Wallet Ba Komai Bane, Akwai Wata Wallet Mai Suna Bundle Africa Da Akayi Launching Dinta Wato Aka Fara Kasuwanci Da Ita A Africa Shekaru Biyu Zuwa Uku Da Suka Gabata.
A Lokacin Da Nayi Register Na Wannan Wallet Sai Naki Tara Referrals Nace Baizama Lalle Su Biyaba, Daga Baya Dai Saina Yanke Shawarar Yiwa Mutum Uku Wadanda Muke Tare Dasu, Domin Sunce Idan Nayiwa Mutum Uku Zasu Bani 3k.
To Bayan Wata Biyu Zuwa Uku Harma Na Manta Da Cewar Nayi Wannan Register, Amma Kasancewar Ina Bibiyar Mutanen Kudancin Nigeria Sai Wata Rana Naga Sunyi Posting Akan Cewar Kowa Yaje Ya Cire Abinda Yatara Matukar Yanemi Referrals, Ina Dubawa Naga Ansamin Wannan 3k Din.
To Wannan Shine Dalilin Dayasa Nace Yanzu Bazanyi Wasa Da Wannan Damar Ba Domin Wata Kila Asamu Alheri Fiye Da Waccan Saboda Ita Bude Wallet Ko Ince Kirkirarta Ba Abune Wanda Ake Yinsa Akai Akaiba.
Kuma Abinda Yasama Akayi Create Na Wannan Wallet Din Shine Saboda Matsalar Da Babbar Manhajar Ko Ince Wallet Ta Saye Da Sayarwa Na Coins Ta Samu A Duniya Wato Binance, Wannan Dalili Dakuma Ganin Karbuwa Da Waccan Wallet Din Mai Suna Bundle Africa Tayi Yasa Aka Kirkiri Wannan Wallet Din Domin Kaddamar Da Ita Fiye Da Waccan Ta Farko.
To Duba Da Wadannan Dalilai Yasa Nace Bazanyi Wasa Da Wannan Damar Ba Kamar Yadda Na Rasa Waccan, Domin A Baya Dana Nemi Referrals Da Yawa Dasaina Samu Sama Da 50k Amma Nayi Asara Wanda A Launching Din Waccan Wallet Din Har Ticket Na Cinema Na South Africa Ake Badawa Guda Biyu Ga Wanda Yasamu 25 Referalls.
Ita Wannan Wallet Kamar Yadda Sukayi Bayani A Shafinsu Na Website Dakuma Youtube Channel Zasuyi Launching Dinta Wato Kaddamar Da Ita A Watan September 17 Zuwa 26.
Ayi Kokari Ayi Register Tunda Ba Kudi Za,a Sakaba Domin A Rashin Tayi Akanbar Arha, Sau Da Yawa Abinda Kake Tunanin Shine Gaskiya, Sai Kaga Bashi Bane Ko Abinda Kake Rainawa Saiya Zama Gaskiya Kamar Yadda Naki Tara Referrals A Baya.
Allah Yabamu Sa,a Amin Idan Bakayi Register Ba Ga Link Din Saika Danna Kayi Register Ammafa Idan Kanaso Babu Dole Kuma Kayi Kokari Ka Tara Referrals Domin Su Biyaka Da Wuri A Lokacin Da Sukayi Launching.