Karin Bayani Zuwa Ga Wadanda Sukayi Register Na Mara Wallet Exchanger, Wanda Basuyi Register Ba Suyi Sauri Suyi
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu, barkanmu da sake saduwa daku a cikin wannan shafi namu mai tarin albarka hikimatv.
Kamar yadda muke kawo muku darussa a baya akan harkokin kimiyya da fasaha dama bangaren koyarwa ko bonanza, to ayau zamu kawo muku karin bayani ne akan wani posting da muka kawo muku na wata manhaja mai suna Mara Wallet.
Duk wanda ya bibiyi posting dinmu na baya yasan yadda zaiyi register harma a bashi $2 kyauta, sannan duk mutumin da shima ya gayyata za’a bashi 1$ shikuma wancan abashi 2$.
👇👇👇
Sabuwar Manhajar Wadda Suke Bada $2 Ga Duk Wanda Yayi Register.
Idan kuma wannan posting din yawuce ka bakaci karo dashiba to zaka iya searching ka rubuta Mara Wallet a wurin searching kayi search zakaga wannan posting din saikayi register bayan kayi register saika kara karanta wannan bayanin domin fahimtar yadda abin yake.
Amma idan lokacin daka tsinkayi wannan posting ya wuce wannan watan da muke ciki to baizama lalle idan kayi kasamu ba saboda ana tsammanin zasu iya dena bada wannan dala ko ince zasu rufe bada registeration bunus.
Saboda haka yana da kyau kayi sauri kayi, domin ita wannan manhaja mai suna mara wallet kamar sauran exchanger irinsu binance take zaka iya tura kudi zuwa kowane bank sannan zaka iya ajiye kudi a cikinta.
👇👇👇
Sabuwar Manhajar Wadda Suke Bada $2 Ga Duk Wanda Yayi Register.
Sannan wannan exchanger anyita ne domin gyara kasuwancin africa, idan kana bibiyar irin wadannan posting duk wata wallet da aka kirkira a baya sun bada irin wannan dama inda mutane da dama sukayi losing na samun alheri saboda suna tunanin abin bazai yiyuba.
Amma wadanda suka yarda sunyi kuma wallahi sun samu dan nima na taba samun alheri a wata wallet da aka taba budewa a shekarun baya.
Matsalar mutanenmu kawai rashin hakuri da gaggawa, wanda duk abinda zaka samu dole saika jira lokacinsa yayi.
To abinda mukeso dai mu sanar da wadanda sukayi register su ajiye login dinsu koda basu gayyaci wani yayi musu register ba, domin nan da wani watan wannan manhaja zata turawa kowa abinda yatara.
👇👇👇
Sabuwar Manhajar Wadda Suke Bada $2 Ga Duk Wanda Yayi Register.
Yawan mutanen daka gayyata yawan kudin da zaka samu sannan zakaga wani wuri a cikin wannan application daga hannunka na dama inda aka rubuta ” Waitlist ” to abinda ake nufi a wannan wuri shine adadin wadanda sukayi register kuma suke jiran a kaddamar da wannan manhaja domin abasu abinda suka tara.
Daga gefen hagu kuwa zakaga anyi wani rubutu kamar haka ” You Are ” sai kuma kaga tarin numbers A kasan wannan wuri to shikuma wannan wuri ana nufin kaine na kaza a cikin wadanda sukayi register kuma suke jira.
👇👇👇
Sabuwar Manhajar Wadda Suke Bada $2 Ga Duk Wanda Yayi Register.
To abinda yake kawo raguwar wannan wuri shine yawan mutanen da kayiwa register idan kayiwa mutane sosai to za,a biyaka da wuri da zarar an kaddamar na wannan manhaja a wata mai zuwa.
Idan kuma bakayi register ba a baya to zamu ajiye muku link din saiku danna wurin da aka rubuta download now domin saukar da wannan application zuwa kan wayoyinku.
Kunsan dai masu iya karin magana na cewa a rashin tayi akan bar arha, wallahi nima a baya nayi haka inda naki neman referral link kuma daga karshe suka biya iyaka kawai 3K nasamu wato dubu uku shiyasa yanzu nayi da gaske.
Ga link dinnan a kasa saiku danna wurin da aka rubuta download now batare da bata wani lokaci ba abindai kyauta ne basaika biya ko sisi ba.