Tutorials

Application Mai Muhimmanci Wanda Yakamata Kowa Ya Mallakeshi Akan Wayarsa Ta Android.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Application Mai Muhimmanci Wanda Yakamata Kowa Ya Mallakeshi Akan Wayarsa Ta Android.

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatuhu, Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Hikimatv.

In Ayau Zamu Kawo Muku Bayani Cikakke Akan Wani Application Ko Muce Manhaja A Hausance Wadda Zata Taimaka Muku Sosai A Wasu Bangaren Shafukan Social Media.

Amma Kafin Mu Ajiye Muku Link Din Wannan Manhaja Muna Fatan Zaku Danna Mana Alamar Allow Na Notificatin Wanda Yake Fitowa A Cikin Wannan Shafi Namu A Duk Lokacin Daka Kai Ziyara.

Idan Kuma Kariga Ka Danna Wannan Alama Tun Abaya To Muna Fatan Zaka Tofa Albarkacin Bakinka A Bamgaren Comment Section Na Wannan Shafi Namu Domin Hakan Yana Kara Mana Karfi Wurin Cigaba Da Kawo Muku Sabbin Darusa.

Abu Na Gaba Shine Kuyi Kokari Ku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Tsallake Wani Wuri Zai Iya Zamo Sanadin Rashin Fahimtar Wannan Bayani Namu.

Da Farko Dai Shi Wannan Application Zai Baka Damar Download Na Duk Wani Status Da Aka Dora Akan Whatsapp Inda Zaka Saukar Dashi Ta Cikin Wannan Manhaja Cikin Sauki.

Abu Na Biyu Shine Zaka Iya Saukar Da Duk Wani Video Ko Hoto Da Aka Dora A Shafin Facebook Ta Hanyar Copy Na Link Din Wannan Video Ko Hoto Saika Dawo Cikin Wannan App Kayi Click Na Facebook Saikayi Paste Ka Danna Download Take Wannan Abu Zai Hau Kan Wayarka.

Akwai Irin Download Na Instagram, Tiktok Da Duk Wasu Sauran Social Media Chart Wanda Zaka Iya Daukowa Video Ko Hotunan Da Aka Dora Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application.

Zaka Iya Ganin Duk Abinda Ka Dauko A Cikin Wannan Application Ta Hanyar Danna Wurin Downloads Kunga Idan Kukayi La,akari Da Haka Wannan App Zai Iyama Amfani Koda Ta Wuri Daya Ne.

Bari Mu Ajiye Muku Link Din Wannan Manhaja Domin Ku Saukar Da Ita Akan Wayoyinku Cikin Sauki Batare Da Bata Wani Lokaci Ba.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!