Tutorials

Yadda Zaka Maida Message Din Da Aka Turoma Na Turanci Zuwa Hausa, Ko Duk Yaren Da Kake Bukata

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Maida Message Din Da Aka Turoma Na Turanci Zuwa Hausa, Arabic Ko Zuwa Duk Yaren Da Kake Bukata.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wani Application Wanda Zaka Samu Damar Maiyarda Duk Wani Sako Ko Tubutu Na Turanci Ko Larabci Zuwa Wani Yare Da Kake Bukata.

Amma Kafin Mukai Ga Kawo Muku Wannan Manhaja Ko Muce Application Muna Fatan Zaku Danna Mana Alamar Allow Na Notification A Wannan Tasha Tamu Domin Samun Ingantattun Darusanmu A Kowane Lokaci Mungode.

To Da Farko Dai Kamar Yadda Muka Yimuku Alkawari Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Manhaja A Karshen Bayanin Da Muke Kawo Muku Amma Abinda Muke Bukata Shine Ka Tsaya Ko Ki Tsaya Ki Karanta Ko Ka Karanta Wannan Bayani Gaba Daya Kuma A Nutse Domin Fahimtar Abin Yadda Yakamata.

Tsallake Wani Bangare Zai Iya Zamo Matsalar Da Zaka Kasa Fahimtar Yadda Abin Yake.

To Da Farko Dai Munyi Tunanin Kawo Muku Wannan Darasi Ne Saboda Wasu Daga Cikin Al,umma Turanci Bai Ishesu Ba.

Zakaga Wani Lokaci Ko Mafi Yawancin Lokuta Ana Ta Turomwa Mutum Sako Wanda Mafi Yawancin Sakon Da Zakaga Da Turanci To Daga Kamfanin MTN Ne.

To Amma Wasu Daga Cikin Al,umma Basa Fahimtar Mi Wannan Sako Yake Bayani Ko Magana Akai Sakamakon Rashin Fahimtar Turanci.

To A Yau Sai Mukayi Kokarin Zakulo Muku Wannan Manhaja Wadda Da Itane Kawai Zaka Iya Amfani Wajen Fahimtar Duk Wani Sako Ko Rubutu Da Aka Turoma Na Turanci Zuwa Hausa Ko Wani Yare Da Kakeji.

Shi Wannan Application Bayan Kayi Installing Dinsa Kayi Open, Zaka Shiga Cikinsa, Bayan Ka Shiga Cikinsa Zai Nemi Kabashi Damar Hawa Kan Wayarka.

Bayan Ka Bashi Duk Wata Dama Ta Hanyar Umartarka Dacewar Ka Bude Wuri Kaza Ka Bude Wuri Kaza, To Daga Karshe Zai Kawoma Wata Yar Alama A Fuskar Wayarka.

Sannan Kadda Ka Manta Akwai Warin Da Zai Baka Damar Zaben Yaren Da Kake Bukata To Zaka Danna Wurin Sunan Yaren Saika Zabi Hausa, Hausa Ko Arabic Arabic Domin Idan An Turoma Sakon Da Turanci Ya Maidama Shi Zuwa Larabci.

Bayan Ya Baka Wannan Alama To Zaka Iya Shiga Message Din Wayarka Ko Duk Wurin Wani Rubutu Da Kake Bukatar A Karantama Saika Jawo Wannan Abin Rubutun Zuwa Kan Rubutun Take Zakaga Ya Maidama Dashi Zuwa Yaren Daka Saita.

Mungode Mungode Ga Link Din Application Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Domin Saukar Dashi Zuwa Kan Wayoyinku.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!