Tutorials

Dalilin Dayasa Xplayer Ta Danne Kowace Video Player A Wannan Shekara Ta ( 2022 )

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Dalilin Dayasa Xplayer Ta Danne Kowace Video Player A Wannan Shekara Ta ( 2022 )

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Hikimatv.

Inda A Darasin Namu Nayau Dake Zuwa Muku Kai Tsaye Daga Shafin Hikimatv Zaku Karanta Bayani Akan Dalilan Ko Abubuwan Da Yasa Xplayer Tafi Kowace Player Ta Kallon Video Amfani Da Muhimmanci A Wannan Shekarar Da Muke Ciki.

Amma Kafin Mu Kawo Muku Ko Mu Ajiye Muku Link Din Wannan Player Muna Fatan Zaku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Fahimtar Cikakken Bayanin.

Kunsani Munsani Wasu Daga Cikinku Sun San Da Wannan Player Yayin Da Wasu Kuma Basu Taba Ganintaba.

A Shekaru Kamar Goma Dai A Baya Irin Players Din Da Muke Amfani Dasu Sune Irinsu : Vlc Mx Qq Da Sauransu.

Amma A Wannan Zamani Sai Aka Samu Sabbin Players Sai Dai Har Yanzu Mutane Da Dama Basu San Wadannan Player Dinba.

Dalili Kuwa Shine Idan Akace Akwai Wata player Ko Application Da Kake Amfani Dashi Tsawon Shekara Da Shekaru Kuma Wannan App Bai Taba Baka Matsala Ba To Zaiyi Wuya Lokaci Guda Ka Daina Ko Ka Iya Daina Amfani Dashi.

To Wannan Shine Dalilin Dayasa Wasu Abubuwa Sabbi Suke Fitowa Amma Basa Sanuwa Sosai Saboda Mutane Basa Gwada Amfani Dasu Barantana Suga Wasu Sanje Sanjen.

To Wannan Muma Shine Babban Dalilin Dayasa Mukace Bari Mu Kawo Muku Bayani Akan Wannan player Domin Ko Ba Akantaba Munsan Zaku Iya Amfani Da Wani App Din Anan Gaba.

Bari Dai Mu Kawo Muku Amfani Da Wannan Player Take Dashi Wanda Bakowace Player Ce Take Bada Wannan Damaba.

Da Farko Dai Ita Wannan Player Tana Jera Maka Dukkan Polders Dake Cikin Wayarka Wanda Mafi Akasarin Players Sunayin Wannan Abu.

Abu Na Biyu Shine Idan Aka Turama Abu Sabo Ta BlauTooth Ko Zander To Zaka Samu Wannan Abu Anan Take Domin Kuwa Zakaga New Videos Ko Document Indai Ka Shiga Zakaga Alamar Wannan Polder Itace Sabuwa Wanda Baka Bude Komai Na Cikintaba.

Sannan A Cikin Wannan Player Zaka Iya Boye Duk Wani Video Ko Waka Ta Yadda Babu Wanda Zai Ganta Idan Baisa Password Ba.

To Kaga Wannan Ma Tsaro Ne Badon Tsoro Ba, Wanda Hakan Zaisa Kayi Safe Daga Yawan Dube Dube Da Wani Yakema A Cikin Wayarka.

Daga Sama Zakaga Wani Wuri Daga Hannun Dama Zakaga Alamar Mukulli Saika Taba Kana Tabawa Zai Baka Damar Zabar Code Din Da Kake So.

Kana Sakawa Zai Baka Damar Dora Ko Ince Zabar Wakokin Da Kake Son Boyewa.

To Wannan Zaiyi Matukar Burgeka Dangane Da Wannan Player Kuma Bama Wannan Ba Ina Tabbatar Maka Idan Ka Fara Amfani Da Ita Zakaji Dadinta Sosai Domin Masu Iya Karin Magana Suna Cewa A Rashin Tayi Akan Bar Arha.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!