Job opportunity
Yadda Zaka Cika Aikin Nigerian Navy Cikin Sauki
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana Cikin Koshin Lafiya.
Rundunar Sojojin Ruwan Nigeria Wato Nigerian Navy, Sun bude shafinsu domin daukan sabbin ma’aikata na Shekarar 2022.
A Yanzu haka shafin ya fara aiki ga dukkan masu sha’awar aikin sojan ruwa sai yayi kokari ya cika kuma yabi dukkan ka’idojin da aka tsara domin gudun matsala kuma yayi tambaya akan abun da bai ganeba.
Domin cika wannan aikin ga Abubuwan da ake bukata wajen cikawa:
- Dole ya kasance kana da Credit 5 wanda ya hada da english da maths a Jarabawar Secondary
- Dole ya kasance daga dan shekaru 18 zuwa 22
- Sannan kuma zaka iya nema da NCE, OND Diploma da sauran qualifications
- Dole ya kasance kana da katin dan kasa wato National ID card
- Dole ya kasance kana da Bvn
- Ana bukatar tsayinka kar yayi kasa da 1.69m ga namiji mace kuma 1.65m
Domin Cika wannan aikin saika danna Link din dake kasa
Shiga Nan Don Cikawa
Allah ya bada Sa’a