Tiktok Lite Sun Fara Bada Kyautar Mb Wadda Ya Hada Da 1.5GB Ko 1GB, 900MB, 800MB Ko 700Mb.
Tiktok Lite Sun Fara Bada Kyautar Mb Wadda Ya Hada Da 1.5GB Ko 1GB, 900MB, 800MB Ko 700Mb.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Cikin Wannan Sabon Posting Namu.
Wanda Ke Zuwa Muku Kai Tsaye Daga Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Da Nagarta Wato Hikimatv.
A Cikin Wannan Posting Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Kamfanin Tiktok lite Yake Bada Kyautar Mb Ga Duk Wani Member Daya Fara Amfani Da Wannan App Nasu.
Kamar Yadda Dai Wasu Suka Sani Application Na Tiktok Ya Rabu Kashi Ko Gida Biyu Akwai Na Farko Mai Suna Tiktok Kawai, Sannan Akwai Wani Na Biyu Da Aka Kirkireshi Mai Suna Tiktok Lite.
Dukkan Wadannan Application Guda Biyu Both Tiktok Da Tiktok Lite, Yardaddu ne Domin Akwaisu Akan Manhajar Playstore.
Zaka Iya Saukar Da Lite Din Kafara Amfani Dashi Domin Rage Zafi, Suna Bada Wannan Datarne Matukar Kana Yawan Amfani Dashi Akai Akai.
Sai Dai Matsala Daya Shi Wannan Tiktok Lite Din Baya Bada Damar Dora Videon Dayafi Minti Daya, Wanda Shikuma Wancan Yake Iya Bada Wannan Damar.
To Amma Akwai Wata Dabara Da Zakayi Zaka Iya Saukar Da Lite Din Idan A Baya Baka Dashi, Saika Hada Da Wancan Naka Na Farko Din Dukkansu Zaka Iya Amfani Dasu A Waya Daya.
Kaga Duk Lokacin Da Zaka Dora Video Mai Kamar Minti Uku Ko Sama Da Haka, Saikayi Amfani Da Normal Tiktok Idan Kuma Zaka Kalli Video Ko Charting Saikayi Da Lite.
Wannan Itace Shawarar Da Yakamata Kayi Amfani Da Ita Domin More Wannan Garabasa.
Sannan Abinda Yakamata Kasani Bakowane Lokaci Suke Bada Wannan Data Ba.
A,a Suna Zabar Lokaci Ne Su Watsoma Wurin Da Zakayi Wannan Spin Din Kamar Yadda Zakaga Hoton A Screenshot Din Da Muka Ajiye Muku Na Thumbnail Din Wannan Post.
A Takaice Kadda Kayi Gaggawa Kawai Kaci Gaba Dayin Amfani Da Wannan Application Rana Daya Zaka Iya Ganin Sun Watsoma Wannan Wuri.
Abinda Yasa Suke Bada Wannan Data Shine Domin Tallata Wannan Application Nasu Kasancewarsa Sabo Bai Samu Karbuwaba Sosai.
Ga Link Din Wannan Application Na Tiktok lite Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Wannan Application Ko Kuma Kuyi Searching Dinsa A Google Playstore.