Tutorials

Sabon Application Na Kallon Live Football Match, Movies, Tare Da Sauran Tashoshin Duniya Duk Live.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Sabon Application Na Kallon Live Football Match, Movies, Tare Da Sauran Tashoshin Duniya Duk Live.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Hadewa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Wato Hikimatv.

A Cikin Kasaitaccen Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Wani Babban Application Ko Ince Manhaja Wadda Zakuyi Matukar Farin Ciki Da Samunta.

Wannan Manhaja Zata Taimaka Muku Wurin Kallon Dukkan Wani Wasan Kwallon Kafa Da Ake Bugawa A Duniya, Walau Friendly Matches Ko League Matches.

Amma Kafin Mukai Gayimuku Cikakken Bayani Akan Wannan Manhaja Ko Muce Application Muna Fatan Zaka Ko Zaku Danna Alamar Allow Na Notification Domin Yin Hakan Shi Zaisa A Rika Sanar Daku A Duk Lokacin Da Muka Dora Wani Darasin Mumgode.

Wannan Manhaja Dai Ba Irin Sauran Wadanda Mukasha Kawo Muku Sune A Bayaba Domin Ita Wannan Tazo Da Wasu Sabbin Tsare-tsare Dakuma Abubuwan Da Zasuja Hankula.

A Cikin Wannan Manhaja Ta Kallon Wasan Kwallon Kafa A Lokacin Da Ake Buga Wannan Wasa Zaku Iya Kallon Wasan Wrestling Live, Zaku Iya Kallon Tashoshi Na Wakoki Da Cartoon, Da Dai Sauran Wasu Tashoshin Kai Tsaye Kuma Batare Da Kunbiya Ko Sisi Ba.

Har Ila Yau A Cikin Wannan Manhaja Ne Kadai Zasu Nunama Dukkan Wasussukan Da Akeyi Wanda Hakan Zai Iya Baka Damar Ka Taba Kan Wasan Da Kakeson Kalla Domin Farawa.

Daya Daga Cikin Abubuwan Da Zasu Birgeka Dangane Da Wannan Application, Shine Wannan Manhaja Bata Da Nauyi Sannan Kana Kunnawa Sai Farane A Dan Kankanin Lokaci, Matukar Wayarka Tana Da Karfin Network.

Akwai Abubuwa Masu Yawa A Cikin Wannan Manhaja Wadda Bazamu Iya Daulosu Daya Bayan Daya Muyimuku Bayani Akansu Ba Sai Dai Kawai Mu Takaita Muce Saikun Dauko Wannan Appliaction Sannan Zaku Gane Irin Tarin Tashoshi Dakuma Abubuwan Dake Cikin Wannan Manhaja.

Bayan Ka Danna Wurin Da Mukama Umarnin Danna A Chan Kasa Wato A Karshen Wannan Bayani Da Muke Yimuku Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Manhaja.

Zaku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Wannan Manhaja Izuwa Kan Wayoyinku.

Amma Abinda Mukeso Ku Sani Shine Wannan App Yana Da Password Wanda Dole Saika Sakashi Kafin Ka Fara Amfani Da Wannan Manhaja.

To Ni Dai A Tawa Danahau Kan Wannan Application Wato Bayan Nayi Download, Nayi Installing, Nai Nayi Open To Inayin Open Sai Akace Nasa Passoword Ko Ince Activation Code.

To Nidai Nasan A Baya Ba,ace Min Ga Wani Activation Code Ba, To Dana Duba Sainaga Wani Wuri Daga Kasa Da Aka Rubuta Get Activation Code, Inaga Wannan Wuri Saina Danna.

Ai Kuwa Ina Dannawa Sai Wannan Wuri Yadanyi Search Na Yan Sakanni Saiya Kaini Youtube, Yana Kaini Youtube Sai Naga An Rubuta Your Activation Code Is 9999 To Sai Nayi Back Nazo Wannan Shafi Na Wannan Manhaja Ta Kallon Wasanni Na Saka Wannan Numbobi Take Na Fara Amfani Da Wannan Manhaja.

To Kaima Zaka Iya Kara Jarraba Zuba Wadannan Numbobin Guda Hudu Wato Tara Sau Hudu Idan Yayi Shikenan Idan Kuma Baiyiba Saika Danna Wannan Wurin Da Akace Duba Numbobin Sirri, Sai Kaima Su Baka Naka.

Mungode Mungode Saimun Hadu Daku A Darasi Na Gaba, Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

Ga Rubutun Dazaku Danna Domin Saukar Da Wannan Manhaja Izuwa Kan Wayoyinku Na Android Cikin Sauki Da Kuma Gaggawa, Idan Kuma Wannan Application Baiyi Amfani Akan Wayarkaba To Zaka Iya Amfani Da Sunansa Ka Rubuta A Playstore Domin Saukar Da Wanda Zaiyi Dai Dai Da Wayarka.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!