Matasa ga dama ta Samu: Yadda Zaka Nemi Aiki A Hukumar Lafiya
Hukumar lafia ta jahar borno ta sanar da daukar sababbin ma’aikatan lafiya acikin kananun asibitoti da Kuma manya dake fadin jahar gaba daya.
Wanann sanarwa ta fito ne daga babban gidan jaridar turanci na yankin arewa wato daily trust inda suka bayyana wannna sanarwa ta fito daga hukumar kula da lafiya ta jahar.
Ana sanarwa ga dukkan Wanda yake da Diploma ko degree sannan yake da lasisi na aikin lafiya da makamantansu da ya cike wannan aikin na jahar borno.
Yadda Zaka Nemi Wannan aikin:
Akwai Hanyoyi guda biyu.
Hanya ta farko ga dukkan Wanda yake bukatar cike wanann aikin zai iya zuwa da photocopies na CV da certificate nasa zuwa daya daga cikin ofishoshinnan:
- chief medical director
- hospital management board and coordinator
- ofishin human resources for health
Zaku iya zuwa jahar ta borno domin ku bada bayannanku sannan daga baya zasu tuntube ku Domin zuwa mataki nagaba.
Hanya ta biyu Kuma: ga link Nan zamu ajiye shi akasa zaku iya shiga kuyi apply cikin sauki ba tare da Shan wahala ba.
Shigo nan don cikawa
Allah ya bada Sa’a