Yadda Zaka Sanja Muryarka Takoma Ta Mace Kota Yaro Kota Babban Mutum Yadda Babu Wanda Zai Ganeka.
Yadda Zaka Sanja Muryarka Takoma Ta Mace Kota Yaro Kota Babban Mutum Yadda Babu Wanda Zai Ganeka.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Haduwa Dakuma Jamewa A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakayi Recording Da Wayarka Ka Turawa Wani Ko Wata Battare Data Gane Muryarkaba.
Amma Kafin Mukai Ga Yimuku Cikakken Bayani Akan Wannan Darasi Muna Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Akowane Lokaci Ta Hanyar Danna Allow Na Notifications Domin Hakan Shi Zai Baku Damar Sanin Duk Lokacin Da Muka Dora Sabon Darasi Mungode.
Abinda Muke Fata Da Farko Shine Ka Karanta Wannan Bayani A Nutse Domin Gudun Samun Wata Matsala Wanda Zatakai Ga Cewa Ko Kace Bayanin Da Mukayima Ba Dai Dai Bane.
To Da Farko Dai Shi Wannan Manhaja Tana Da Abubuwa Ko Ince Muryoyi Masu Yawa Irin…
Muryar Yara, Muryar Manya, Muryar Yara Yan’mata, Muryar Manyan Mata, Muryar Mutum Mutumi, Muryar Gwaigwai Kai Da Dai Sauran Muryoyi Kimanin Guda Ashirin Zaka Iya Zaban Wadda Kake Muradi Ta Hanyar Danna Kan Muryar.
A Karshen Wannan Bayani Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Manhaja A Kasa Domin Kusamu Saukin Saukar Da Ita Madadin Saikun Tafi Manhajar Playstore.
To Bayan Kun Saukar Da Wannan Manhaja Zaku Shiga Cikinta Zakubata Duk Wani Permission Ko Dama Data Bukata Daga Nan Zakuga Wasu Wurare Guda Uku Wadanda Akayi Rubutu Kamar Haka…
Na Farko Daga Hannun Hagu Zakuga An Rubuta “Record & And Change Voice ” Na Biyu Kuma Daga Hannun Dama Zakuga An Rubuta ” Open File To Change Voice ” Saina Karshe Wanda Aka Rubuta ” My Works “.
To Yanzu Zamu Muku Cikakken Bayani Akan Wadannan Foldodi Guda Uku Dalla Dalla Domin Abu Da Ilimi Dadi Gareshi.
To Folder Ta Farko Dai Tana Nufin Ka Tabata Idan Kanaso Kayi Recording Na Muryarka Anan Take Domin Maidata Izuwa Wata Muryar Daban.
Saboda Haka Idan Har A Baya Bakayi Wannan Record Ta Voice Ko Sound Recorder Na Wayarkaba To Zaka Iya Bi Ta Wannan Hanya Kayi Record Na Abinda Kakeson Fada Kayi Save Tare Da Maidashi Izuwa Muryar Da Kake Bukata.
Amma Idan Kayi Record Ka Ajiye Tun A Baya To Saika Shiga Folder Ta Biyu Wanda Aka Rubuta ” Open File To Change Voice ” To Ita Kuma Abinda Ake Nufi Shine Kashiga Wannan Wuri Domin Dauko Recording Din Daka Riga Kayi Tun A Baya.
Haka Zalika Idan Kashiga Wannan Wuri Zakaga Zabi Guda Biyu Audio Da Video Wato Idan Audio Kayi Record Kake Son Sanja Muryarka Saika Zaba Dama A Kansa Zabin Yake Idan Kuma Video Ne To Daga Hannun Hagu Daga Sama Zakaga Video Saika Taba Wurin Videon Nanma Zakaga Duk Videon Dake Kan Wayarka.
Idan Kuma Kanason Abin Yazoma Cikin Sauki Idan Ka Rike Sunan Videon Ko Audion To Daga Can Sama Hannun Dama Zakaga Wurin Da Akayi Wata Alama Ta Search Saika Danna Wannan Wuri Yana Budewa Saika Rubuta Sunan Videon Ko Audion Saikayi Search Take Zakaga Videon Ya Bullo Saika Taba Kansa.
To Daga Nan Zai Kaika Shafin Da Zakaga Alamu Na Muryoyi Da Yawa Kuma Duk A Rubuce Ko Wace Murya Za,a Nunama Cewar Wanann Muryar Kazace.
Idan Ka Danna Kan Kowace Murya Zakaji Muryar Ta Koma Ta Wannan Abun Da Kazabi Sunansa.
To Daga Nan Zakaga Wani Wuri Da Aka Rubuta ” Save ” Daga Hannun Dama Saika Danna Wannan Wuri Shikenan Ka Gama Maidashi Izuwa Muryar Da Kake Bukaya Zaka Iya Turawa Duk Wanda Kake Bukata.
Abu Na Karshe Shine ” My Works ” Shi Kuma Wannan Abinda Yake Nufi Shine Duba Dukkan Wani Aiki Da Kayi Zasuyi Ma Save Dinsa A Wannan Wuri Yadda Koda Ka Dawo Daga Baya Zaka Iya Samunsa.
Ga Link Din App Din Nan A Kasa Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Wannan Application.