Loan & Support

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kungiyar SHELL Nigeria

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum warahamatullah Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.

Kamfanin Shell Nigeria, ya fitar da wani sabon shiri wanda zai taimakawa yan nigeria musamman dalibai ta hanyar horar dasu a bangarori daban dabam.

Daliban da suke wadannan bangarorin sune zasu cika:

  • Engineering, Geoscience,
  • Finance,
  • Information Technology
  • Sciences (Pure science, Environmental and Social)
  • Arts
  • Commercial

Wannan shirin zai bawa dalibai wadanda suka shiga cikin shirin damar yin aiki kai tsaye tare da kwararruba kowane bangare, sannan kuma hakan zai taimakawa wanda suka shiga shirin anan gaba.

Domin Shiga Cikin wannan shirin danna Link din da yake kasa

Shigo nan domin cikawa

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!