Loan & Support

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarabawar Jamb

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’in Najeriya watau JAMB ta sanar da sakin sakamakon jarabawar bana 2022 da dalibai a fadin tarayya nigeria suka rubuta

Shugaban sashen hulda da jama’a na JAMB, Fabian Benjamin, ya bayyana hakan a jawabin da ya saki ranar Asabar, rahoton TheNation.

Ya bayyanawa dalibai da suka zana jarabawar cewa za su iya duba sakamakonsu a wayoyinsu na tarho.

“Don duba sakamakon UTME, abin da kowani dalibi ke bukatan yi shine
Kaje wajen sako ka tura UTMERESULT zuwa 55019 da lambar wayar da akayi amfani wajen rijista, za’a turo musu sakamakon.”

Wannan ita ce hanya daya tilo da aka samar don duba sakamakon a
yanzu don wasu dalilai.

Allah taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!