Yadda Zaka Saukar Da Games/Application Din Da Ake Saya ( Purchase Application ) Kowane Iri ne Akan Wayarka Ta Android.
Yadda Zaka Saukar Da Application Din Da Ake Saya ( Purchase Application ) Kowane Iri ne Akan Wayarka Ta Android.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Saukar Da Kowane Irin Application Akan Wayanka Ta Android Koda Kuwa Wannan Application Saika Biya Da Kudi Kafin Ka Sauke Shi.
Saiku Karanta Wannan Bayani A Nutse Domin Sanin Yadda Zakuyi Wannan Seti Cikin Sauki Kuma Batare Da Kunsamu Wata Matsala Ba.
To Da Farko Dai Idan Kai Ba Mai Yawan Download Na Application Bane Bazaka Taba Saninma Cewar Wasu Application Din Ba,a Download Dinsu Sai Anbiyaba.
To A Wannan Zamani Da Muke Ciki A Yanzu Ba Komai Ne Zaka Samu A Banzaba Saboda Yanayi Na Zamani Da Halin Da Ake Ciki Ayau Na Kasancewar Suma Masu Kirkirar Wannan Applications Ba,a Banza Sukeyi Ba, Sai Sun Biya.
To Duba Da Haka Dole Kaima Saika Biya Kafin Ka Dauko Wani Application Din Ko Game, Saboda Akwai Games Da Applications Masu Kyau Wanda Baza Dauko Su Ko Kayi Download Dinsu Akan Wayarka Ba Face Kasaya.
To A Binciken Da Mukayi Yau Saboda Munsan Yan Nigeria Da Son Banza Ba Kowane Yake Son Kashe Kudadensa Akan Wasu Abubuwa Wanda Basu Da Wani Muhimmanci Sosai Ba.
To Ganin Haka Yasa Muka Samo Muku Wata Hanya Wadda Zakuyi Download Na Wadannan Applications Wadanda Akace Bazaka Daukosu Ba Saika Biya.
To Da Farko Dai Ka Gwada Searching Na GTA Ko Wani Game Ko Application Da Kasan A Baya Ka Taba Kokarin Saukeshi Akan Wayarka Amma Yaki Sakamakon Rashin Biyan Wannan Kudi Da Sukace Saikayi.
To Bayan Ka Tabbatar Da Cewar Wannan Application Da Kayi Kokarin Daukowa Yaki Daukuwa Wato Sun Nunama Saika Biya.
To Saikayi Download Na Wannan Application Da Zamu Ajiyema Link Dinsa A Kasa Kadan Domin Kusamu Damar Saukar Dashi Akan Wayoyinku, Sannan Zaku Iya Searching Din Website Dinsu Domin Yin Download Cikin Sauki.
Kai Tsaye Bayan Kayi Download Kayi Installing Saikayi Open Daga Nan Zakaga Wurin Searching Daga Sama Saika Rubuta Sunan Games/App Din Da Kake So Sai Kayi Download Dinsa.
Sannan Bugu Da Kari Zaka Iya Duba Duk Wasu Applications Dake Cikin Wannan Website Ka Daukosu Kyauta Dukka Free Ne Basaika Biya Wani Kudiba.
To Daga Karshe Kadda Ku Manta Da Danna Mana Alamar Allow Na Notification Dake Wannan Shafi Namu Domin Yin Hakan Shizaisa A Rika Sanar Daku Da Zarar Mundora Sabon Posting Mun Gode.
Ga Link Din Dazaku Danna Kai Tsaye Domin Saukar Da Wannan Application Mai Sauke Da Abin Al’ajabi.