MTN Ghana Unlimited Free Browsing Using Ut Loop For 2022.
MTN Ghana Unlimited Free Browsing Using Ut Loop For 2022.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
Acikin Posting Dinnamu Nayau Wanda Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakayi Browsing Unlimited A Layin MTN Amma Fa Ga Mutanen Dake Kasar Ghana Banda Yan Nigeria.
Kadda Kayi Kace Yaki Yi, Wannan Iya Na Yan Kasar Ghana Ne, Banda Yan Nigeria, abinda Mukeso Shine Kuyi Kokari Ku Karanta Wannan Bayani Dalla-dalla Domin Fahimtar Yadda Zakuyi Wannan Setting Na Wannan Application.
To Da Farko Dai Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application A Karshen Wannan Bayani Namu, Sannan Zaka Iya Saukar Dashi A Manhajar Google Playstore Cikin Sauki.
Amma Dai Ina Tunanin Saukar Dashi Ta Nan Yafi Sauki, Akan Kaje Chan Google Playstore Din, Domin Akwai Yar Wahala Ta Searching.
To Bayan Ka Saukar Da Wannan Application Izuwa Kan Wayarka Sai Kayi Installing Dinsa, Bayan Kayi Installing Dinsa Sai Kayi Open.
To Amma Kafin Duk Hakan Ta Faru Ka Tabbata Datar Da Kake Amfani Da Ita Active Ce, Wato Wanda Zaka Iya Ziyartar Kowane Shafi.
To Bayan Kayi Open Ka Tabbatar Dacewar Kana Da Mb Ko Data Koda Yar Kadance To Zakaga Severs Na Wannan Applications Sunyi Update To Aan Zakaga Wani Wuri Da Aka Rubuta ” FASTEST ” Saika Danna Wannan Wajen To Kana Dannawa Zakaga Wurinda Zaka Zabi Saver Ta Kasashen Duniya.
To Anan Saika Zabi Ta ” Germany ” Kana Zaba Dai Dawo Dakai Shafin Farko To Anan Zakaga Wani Wuri Daga Kasa Da Aka Rubuta ” DIRECT” Saika Danna Wannan Waje, To A Wannan Wuri Saikayi Tajan Rubutun Zuwa Kasa Har Kaje Wurin Da Aka Rubuta ” GHA/UNLIMITED ( DNS ) To Saika Danna Wannan Waje.
Daga Nan Zai Kara Dawo Dakai Baya To Anan Kuma Saika Danna Wajen Da Aka Rubuta Wasu Alamu Guda Uku Daga Chan Saman Application Din Daga Hannun Hagu, Kana Dannawa Zai Watsoma Wani Shafin To Anan Zakaga Wani Wuri Da Aka Rubuta..
” Forward DNS ” Abude Saikayi Close Dinsa Shikenan Saika Dawo Baya Ka Danna Wurin Da Aka Rubuta Begin Daga Tsakiyar Wannan Application Take Zaiyi Connecting, Kuma Yace Connected, Shikenan Saika Fara More Wannan Garabasa.
Mungode Mungode Mungode Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka Domin Samun Sababbin Shirye Shiryenmu Akowane Lokaci.
Ga Link Din Application Din Saiku Saukar Dashi Izuwa Kan Wayoyinku Domin More Wannan Garabasa Zaku Danna Kai Tsaye Wurin Da Aka Rubuta ” Download Ut Loop Now “.