Yadda Zakasan Halin Da Wayarka Take Ciki, Yanayinta Tare Da Duk Wata Matsala Dake Damunta Na Bangren Daukan Zafi Ko Kamewa A Wannan Lokaci.
Yadda Zakasan Halin Da Wayarka Take Ciki, Yanayinta Tare Da Duk Wata Matsala Dake Damunta Na Bangren Daukan Zafi Ko Kamewa A Wannan Lokaci.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
Inda A Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Wasu Abubuwa Guda Hudu Zuwa Biyar Wadanda Suke Da Matukar Muhimmanci A Wayar Android.
Amma Kafin Mukai Ga Kwararo Muku Wannan Bayani, Muna Fatan Zaku Karanta Wannan Bayani Namu Tun Daga Farko Har Karshe Domin Sanin Da Fahimtar Yadda Zakuyi Wannan Aiki Cikin Sauki.
To Da Farko Abinda Yakamata Kusani Shine Maganar Da Malam Bahaushe Yake Fadafa Tacewar Iya Kudinka Iya Shagalinka Gaskiyace.
Domin Babu Yadda Za,ayi Wani Yasayi Wayar Naira Dubu Hamsin Kaikuma Kasayi Wayar Naira Dubu Ashirin Kuma Kace Abinda Waccan Wayar Tayi Lalle Ne Taka Wayar Tayi, Inaga Wannan Ba Abune Mai Yiwuba.
Saboda Haka Yana Da kyau A Shawarce Kanemi Waya Mai Babban Ram Da Space Domin Gujewa Irin Wadancan Matsalolin.
Hakikanin Gaskiya Duk Wanda Yasayi Wayar Da Bata Da Babban Ram, Misali 2,3,4,6,8,10 Zuwa 12 To Lalle Babu Makawa Wata Rana Wayarma Zata Iya Tashi Daga Aiki Idan Ka Bata Wata Wahalar.
To A Shawarce A Nemi Waya Mai Babban Ram Kadda Harkar Ko Yanayin Maleji Yajawo Maka Hasara Batare Daka Shirya Mata Ba.
To Bari Dai Mu Dora Muku Bayani Akan Wannan Application Mai Suna Cpu Monitor, Shi Wannan Application Kamar Yadda Mukayi Muku Bayanin Abubuwan Da Yake Taimakawa A Bangaren Android Yanzu Xamu Kawo Muku Yadda Zakuyi Amfani Dashi.
Wanda Domin Mu Saukaka Muku Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Domin Kusamu Saukin Download Dinsa Basai Kunje Kan Google Playstore Ba.
To Da Farko Abinda Zakayi Bayan Ka Danna Wurin Da Muka Rubuta ” Download Cpu Monitor Now ” To Bayan Kataba Kayi Download Dinsa Zuwa Kan Wayarka Saikayi Installing Dinsa, Bayan Kayi Installing Dinsa Saikayi Open To Daga Nan Kuma Abinda Zakayi Shine.
Daga Sama Zakaga Wani Rubutu Kamar Haka “Information” To Daga Kasa Zakaga Wani Wuri Da Akasa Number Ko Ince Numbobi, To Abinda Wannan Wuri Yake Nufi Shine Adadin Zafin Ko Yanayin Da Wayarka Take Ciki Kenan A Wannan Yanayi Ko Ince Lokaci.
To Abinda Zakayi Shine Zaka Danna Wannan Wuri To Kana Danna Wannan Wuri Zai Kawoka Shafi Na Gaba Inda Anan Ne Zakaga Daga Sama An Rubuta Cooler, To Daga Kasan Wannan Rubutu Zakaga Wata Alama Mai Kamar Flower Saika Danna Ta Daga Nan Dukkan Wani Application Dayake Aiki Batare Da Sanin Kaba Zai Tsaya Kaga Kenan Idan Wayarka Tana Zafi Zata Rage Wannan Zafi Datakeyi.
Sannan Abinda Yakamata Ku Lura Dashi Anan Dolene Kuna Lura Da Yanayin Da Ake Ciki A Kowace Rana Domin Wata Rana Zakaga Ana Rana Wata Rana Kuma Zakaga Ana Sanyi To Idan A Wannan Ranar, Ana Rana To Saika Dan Rage Yawan Amfani Da Wayarka Domin Sama Mata Sauki.
Inda Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.
Ga Link Din Application Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta “Download Cpu Monitor Now” Domin More Wannan Garabasa Ta Ragewa Waya Daukan Zafi Dakuma Sanin Komai Dangane Da Wayar.