Loan & Support

Anaci Gaba da Sake Biyan Kudi Naira 30’000 Na RRR

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu na hikimatv

Hukumar Rapid Respond Register wato RRR tana ci gaba da sake biyan tallafin kudi naira 30,000 a jiya Litinin.

Hukumar de zataci gaba da biyab kudin naira 30,000 tun daga jiya monday har zuwa karshen wannan satin.

Dan haka ana sanar da duk wanda yasan ya cike wannan tallafi kuma ya bayar da details dinsa daidai, ya zauna cikin hiri domin zai iyajin saukae kudinsa akowane lokaci.

Ga wadanda suka samu kuma Allah ya amfana, wanda kuma basu samuba karsu damu domin kuwa nasu yana kan hanya muddin ka bayar da bayanan ka da kuma bayanan bankin ka dede.

Allah yasa mu dace ameen

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!