Loan & Support

Yadda Zaku Samu Tallafin Bada Horo Na Sati Biyu A Bangaren Computer

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Da fatan kowa yana cikin koshin lafiya, da fatan anyi sallah lafiya Allah ya maimaita mana ameen.

Yadda zaku cike bada horo na tsawon sati biyu a bangaren computer a jahar Lagos kasar Nigeriya.
Wannan Wani Shirine Wanda hukumar kula da ma’aikata ta jahar Lagos Wanda akafi sani da Lagos State employibility support project (LSESP) ta dauki nauyin bayar da horo domin taimakawa matasa masu sha’awar ilimi na na’ura me kwakwalwa wato computer.

Shide Wannan Shirin zai kasance ya maida hankali sosai a bangaren cyber security domin wayarwa da matasa sanin na’ura ta hanyar da zasu kauracewa aikata laifuka na na’ura da Kuma irin illolin da zasu haifar da kuma wayarwa matasa kai akan barayi masu Sata ta online da sauransu.

Sede Kuma wannan Shirin Yana tafe da gagarumin bangaren kasuwanci na yanar gizo domin a taimakawa matasa domin su dogara da kansu.

Wannan Shirin zai gudana ne a jahar Lagos State, Sannan kuma za a dauki tsawon sati biyu 2weeks ana gudanar dashi.

Kuma Wannan Shirin ya Dade da kafuwa domin sun taimakawa matasa da dama sanin na’ura me kwakwalwa da Kuma amfanin ta sannan da cigaban da za’a samu daga gareta da Kuma kauracewa matsalarta da sauransu.

Domin Shiga Wannan shirin Shiga Apply Dake kasa

Apply here

Domin Karin Bayani a kira: 0706145 1011

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!