Abinda Yakamata Kusani Dangane Da Wadanda Ba,a Basu Damar Verification Na Npower Batch C Ba.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Wasu Abubuwa Guda Biyu Dake Faruwa Ko Daga Bangaren Wadanda Suka Cike Npower Batch C.
Saiku Karanta Wannan Bayani A Nutse Tundaga Farko Har Karshe Domin Fahimatar Bayanin Da Muke So Ku Fahimta.
To Da Farko Dai Kamar Yadda Wasu Faga Tallafi Na Npower Da Samari Da Matasa Kedan Rage Zafi Wanda Ake Basu Albashi Kimanin Dubu Talatin Ko Kuma Dubu Goma.
Yadda Zaka Nemi Tallafin Bashi Daga N20,000 zuwa 50,000,000 daga Bankin BAOBAB
Wannan Shiri Dai Na Npower Anyi Shi A Baya Har Sau Biyu Ana Farko Ansamu Alheri Domin Kuwa Gwamnati Ta Biya Ma,aikatan Na Npower Sosai Da Sosai Inda Tabawa Wasu Da Yawa Daga Cikinsu Kyautar Mini Computer Wato Kananan Computer.
A Karo Na Biyu Kuma Ko Muce A Diba Na Biyu Suma Sun Dan Samu Alheri Amma Bakamar Na Farko Ba Domin Su Sun Dan Samu Damuwa A Wurin Biyansu Albashinsu.
Sai Wadanda Aka Dauka A Wannan Karo Wato Batch C, Wadanda Aka Dauki Part 1, Yanzu Kuma Ake Shirin Daukan Part 2.
To Saidai Matsala Daya Da Wadannan Yan Batch C Ke Fuskanta Itace Yadda Ba,a Basu Albashinsu Akan Lokaci, Yanzu Haka Zancen Da Akeyi Ba,a Basu Kusan Na Wata Uku Ba.
Anaci Gaba da Sake Biyan Kudi Naira 30’000 Na RRR
Wannan Matsala Tasa Mafi Yawa Daga Cikin Wadanda Suke Wannan Aiki Na Npower Batch C Ke Cikin Damuwa Da Rashin Walwala.
Sai Dai Duk Da Haka Sunfi Wadanda Yanzu Kesa Ran Za,a Daukesu, Domin Kuwa Su Wadanda Ake Dauka Matsalar Da Suke Fuskanta Tafi Ta Wadanda Aka Dauka.
Bakowace Matsala Bace Face Illa Rashin Basu Damar Verification Na Details Dinsu, Wannan Matsala Tana Matukar Cimusu Tuwo A Kwarya.
Inda Har Takai Wasu Sun Fara Fidda Ran Cewar Wata Kila Duk Wanda Ba,a Bude Masa Wannan Wuri Na Verification Ba To Alamace Ta Npower Bazasu Daukeshi Ba.
Hanyoyi Biyu (2) Da zaka Sayi 1GB A Layin Airtel Akan Naira ₦200 Kacal
Wannan Dai Wasu Bayanai Ne Daga Wadanda Suka Cike Wannan Tallafi, Bamu Da Tabbacin Cewar Bazasu Karbesu Ba Ko Zasu Kayrbesu Illa Dai A Zuba Ido Aga Abinda Zai Faru.
Yadda Zaka Samu Kudi Ta Hanyar Dora Wakoki Koda Kai Ba Mawaki Bane
To Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Takaitaccen Bayani Akan Abinda Ke Faruwa Daga Bangaren Wadanda Suka Cike Wannan Aiki Na Npower.