Hanyoyi Biyu ( 2 ) Dazaka Sayi 1GB A Layinka Na Airtel ( Expired For 1-Week ) A ₦200 Naira.
Jama,a Assalamu Alaikum Warahamattullahi Wabarakatuhu, Barkanmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv.
A Cikin Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Bayani Akan Wasu Hanyoyi Guda Biyu Dazaka Sayi 1Gb A Layin Airtel Akan Farashin 200 Kachal.
A Cikin Wannan Posting Zamu Kawo Muku Bayani Akan Hanyoyin Guda Biyu Abinda Muke Bukata Anan Shine Ka Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Kafahimci Yadda Abin Yake.
Da Farko Dai Yakamata Kasan Cewar Wannan Hanya Bawai Tana Yine Akan Kowane Layiba A,a Abin Chanchanta Ne, Idan Ka Chanchanta Zasu Saidama Idan Kuma Baka Chanchanta Ba, Bazasu Saidama Ba, Saboda Harka Ce Ta Sauki.
Bari Mu Fara Da Hanya Ta Farko Wanda Itace Hanyar Da Akafi Dacewa Wurin Samun Wannan Dama Ta Sayen Wannan Mb.
( 1 ) Hanya Ta Farko Itace Zaka Danna Kai Tsaye * 141 * 2424# Bayan Ka Danna Wannan Numbobi Idan Zasu Saidama Wannan Mb To Zasu Ce Maka Insufficient Balance, Kadda Kasaka Kudi Saika Tabbatar Dacewar Bakasa Kudinba Saika Danna Wannan Numbobin Ka Tabbatar Dacewar Zasu Saidama Saika Saka Kudin.
Idan Kuma Sukace Maka You are Not Eligible To Kasan Bazasu Saidama Ba, To Idan Kaga Haka Saika Koma Hanya Ta Biyu Domin Baka Da Rabo A Hanya Ta Farko.
( 2 ) Hanya Ta Biyu Itace Kai Tsaye Zaka Danna * 141* 241# Idan Ka Danna Wannan Code Din Zasu Watsoma Zabi Saika Duba Kagani Idan Akwai 1Gb A 200 Naira To Saika Danna Wannan Option Din.
Idan Kuma Babu To Wannan Code dinma Basu Da Amfani A Wurinka Domin Bazasu Saidama Da Wannan Mb Dinba Kwata-kwata.
Idan Hakan Tafaru Kana Da Sauran Zabi Guda Daya, Saidai Shi Wannan Zabi Guda Uku Ne Na Farko Akwai 75 A Naira 20, Na Biyu Akwai 250 Akan Kudi Naira 50, Na Uku Akwai 1.5Gb Akan Kudi Naira 300, Sannan Akwai 5Gb Akan Kudi Naira 1000.
Kai Tsaye Idan Kanason Gwadawa Saika Danna * 141 * 242# Kana Dannawa Zakaga Option Saika Danna Wanda Kakeson Saya Ammafa Katuna Saima Gwada Kaga Cewar Zasu Saidama Kafin Kasa Kudin.
Amma Wanda Ka Danna * 141 * 241# Kaga Sun Rubuta Zasu Saidama To Kadda Ka Danna Replay Kawai Kayi Kansil Ka Dawo Baya Saboda Idan Ka Gwada Zasu Cirema Wannan Offer Dinne.
Mungode Mungode Mungode Kadda Ku Manta Da Kasancewa Da Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv A Kowane Lokaci Domin Samun Sababbin Darussan Da Zamu Kawo Muku Nan Gaba.