Yadda Zakayi Download Na Video Da Hotuna A Shafin Instagram Ta Hanyar Amfani Da Igram.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Posting Dinmu Nayau Zamu Kawo Muku Bayani Ne Akan Yadda Zaku Saukar Da Kowane Irin Video Ko Hoto Ammafa Daga Shafin Instagram.
Saiku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Kusan Yadda Zakuyi Wannan Aiki.
To Da Farko Dai Abinda Ake Bukata Shine Kasan Yadda Ake Copy Na Link Wato Link Na Video Ko Hoton Da Zaka Saukar Ko Kake Son Saukarwa.
Bayan Kasan Wannan Saikuma Yakasance Ka Saukar Da Wannan Application Mai Suna Igram, Wanda Tacikin Wannan Manhaja Ne Zakana Download Na Videon Ko Hotunan Da Kake Bukata.
To Wadannan Abubuwa Guda Biyu Dai Su Ake Bukata, Idan Har Yakasance Instagram Dinka Yana Kan Wayarka, Sannan Kuma Ka Saukar Da Wannan Application Mai Suna Igram To You re ready to go.
Abinda Zakayi Da Farko Shine Da Zarar Kasamu Video Ko Hoton Da Kake Bukata Saika Danna Wata Alama Da Zaka Gani Daga Saman Hoton Kamar Haka .
:
To Saiku Danna Kan Wannan Alamar Daga Nan Zai Baku Wasu Wurare Guda Uku Koma Sama Da Ukun To Anan Zaku Zabi “Link” Ko Copy Link” Yana Cewa Link Copied Saika Fita Wato Kayi Minimizing Ka Koma Kan Igram Downloader Zakaga Wurin Da Aka Rubuta “Paste” Saika Danna Kan Wannan Paste Din Daga Nan Zai Watsoma Wurin Da Zaka Danna Dwonload Na Hoton Ko Videon Da Kake So.
A Wanann Wurin Ne Zaka Zabi Mai Adadin Nauyin Da Kake So Misali 1080 Ko 720 Ko 540 Da Dai Sauransu, Amma Na Sama Wato Na Farko Yafi Clear Saboda Haka Ina Shawartarka Daka Dauki Na Farko.
Bayan Ka Danna Download Zai Kaika Shafi Na Gaba To Nan Take Zai Fara Downloading Daga Nan Saika Koma Can Kan Instagram Din Kasake Neman Wani Wanda Zaka Saikar.
Domin Kadda Ku Wahala Zamu Ajiye Muku Link Din Ita Wannan Downloader Mai Suna Igram Domin Kusamu Saukin Saukar Da Ita Izuwa Kan Wayoyinku.
Ga Link Dinta Nan A Kasa Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta ” Download Igram Now ” Kai Tsaye Domin Mallakar Wannan Application.
Mungode Mungode Mungode Saimun Hadu Daku Wani Darasin Na Gaba Wanda Ya Danganci Tutorials, Sannan Kadda Ku Manta Da Danna Mana Alamar Allow Na Notifications Domin Arika Sanar Daku Da Zarar Mun Saki Wani Sabon Posting.