Tutorials

Application Din Download Na Video Da Audio Dayafi Ko Wanne Dadin Amfani Da Saukin Downloading.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Application Din Download Na Video Da Audio Dayafi Ko Wanne Dadin Amfani Da Saukin Downloading.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku Acikin Wani Sabon Posting.

A Cikin Wannan Posting Da Zamu Kawo Muku Zaku Karanta Bayani Ne Akan Yadda Zakuyi Download Na Video Ko Audio Batare Da Wani Bata Lokaci Ba.

Saiku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Sanin Wannan Application Da Kuma Hanyar Da Zakubi Wurin Yin Wannan Aiki Na Download.

Sannan Wani Abu Daya Kamata Kasani Shine Ba,a Update Na Wannan Application Koda Ya Nemi Kayi Update To Kayi Cancel Kadda Ka Yadda Kayi Update.

Idan Har Kuwa Kayi Update Na Wannan Application To Ya Dinga Baka Matsaloli Wanda A Karshema Sai Dai Ka Gogeshi, Yayin Da Samun Irinsa Zaima Wahala Saboda Babu Shi A Google Ko Playstore.

Saboda Haka Yana Da Kyau Ka Lura Domin Gujewa Irin Wadannan Matsaloli, Wannan Shawara Ce A Takaice.

Irin Matsalolin Da Zaka Fuskanta Idan Ka Karya Wannan Doka Sune , Zaka Iya Download Na Waka Ko Video Tace Ko Abinda Ka Dauko Fir Yaki Play, Face Kayi Play Dinsa Da Play It.

Sannan Zaka Iya Download Na Wani Abu Ka Nemeshi Karasa Saboda Virus Dake Kan Wannan Wanda Kayi Update Din Nasa Saboda Haka Yana Da Kyau Ka Lura Sosai A Lokacin Da Kashiga Cikin Wannan Application.

Domin Kuwa Duk Lokacin Da Kashiga Saiya Watsoma Alamar Cewar Kayi Update Idan Ka Kuskura Kayi Update To Sai Dai Ka Gogeshi Ka Kara Saukar Da Wani Ko Kayi Installing Din Wani Idan Yana Nan Akan Wayarka Baka Gogeshiba.

Sunan Wannan Application Dai Vidmate Old Version Saboda Haka Saika Saukar Dashi Saboda Wata Kila Ko Da Kana Dashi Wannan Yafi Naka Kyau.

Ga Link Dinsa Nan Zamu Ajiye Muku A Kasa Saika Danna Kan Download Vidmate Old Version Now Domin Saukar Dashi Izuwa Kan Kwakwalwar Wayarka Batare Da Bata Wani Lokaci Ba.

Download Vidmate Old Version Now

Mungode! Mungode!! Mungode!!!.
Kadda Ku Manta Da Danna Alamar Allow Na Notifications Domin Danna Wannan Alama Shi Zai Baku Damar Sanin Duk Lokacin Da Muka Dora Sabon Posting.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!