Tutorials

Yadda Zaka Kalli Mbc 2 Mbc Action Z-Aflam Mbc Bollywood Tare Da Wasannin Kwallon Kafa Live Cikin Sauki.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Mai Suna Hikimatv.

A Cikin Posting Din Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wani Application Mai Suna Yacine Tv.

Shi Wannan Application Mai Suna Yacine Tv Ana Amfani Dashi Ne Kawai A Bangaren Kallon Wasanni Live, Dakuma Kallon Tashoshin Kasashen Waje.

Kamar Dai Yadda Kuka Sani A Baya Kafin Zuwan Android Dakuma Bayan Zuwan Natama Muna Kallo Ne Ta Hanyar Siyan Dstv Dakuma Television Wato Setelite Domin Kallon Tashoshin Kasashen Waje.

Wadannan Tashoshi Sun Hada Da ” Mbc 1, Mbc 2, Mbc 3, Mbc 4, Dakuma Mbc Action, Z-Aflam, Mbc Bollywood Da Dai Sauran Tashoshin Da Channels Din Turawa Ke Haskawa.

Idan Baku Mantaba Dai A Baya Kallon Mbc Action Ko Mbc 2 A Waya Wani Abun Mamaki Ne, Inda A Yanzuma Haka Yake Abin Mamaki A Wurin Wadanda Basu San Ana Kallon Wadannan Tashoshi Ta Hanyar Amfani Da Andriod Ba.

To Kai Tsaye Bari Mu Baku Link Din Dazaku Saukar Da Wannan Application Domin Baizama Lalle Kusame Shi A Google Playstore Ba.

Karin Bayani Zai Iya Kasancewa Idan Kayi Installing Dinsa Ya Goge Kansa Da Kansa Saboda Modding Dinsa Da Akayi.

Idan Hakan Ta Kasance Saika Kara Installing Dinsa, Domin Kadda Kaga Bayanan Kana Korafi Shiyasa Mukama Bayani Dalla-Dalla.

Sannan Shi Wannan Application Mai Suna Yacine Tv, Yana Da Matukar Sauki Wurin Kallon Live Sports Matches.

Zaka Iya Zaban 480 Ko 720, Amma Domin Gudun Shan Data Kazabi 360 Ko 480, Wannan Shawara Ce, Amma Idan Kana Da Wadacacciyar Data Zaka Iya Zabar 720p Saboda Yafi Ko Wanne Clear.

Kadda Dai Mu Cikaku Da Surutu Ga Link Din Application Dinnan A Kasa Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Dashi.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!