Tutorials

Yadda Zaka Samu 99MB A Layin MTN NG Tare Da 98 MB A Layin Airtel Kullum Ta Hanyar Amfani Da Ha Tunnel.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wani Sabon Post, Na Yadda Zaku Samu MTN 99 Mb Tare Da Airtel 98 MB Ta Hanyar Amfani Da Ha Tunnel Kullum.

Saiku Karanta Bayanin Tun Daga Farko Har Karshe Domin Jin Yadda Zaku Saita Wannan Application, Sannan Zamu Ajiyemuku Link Din Wannan Application Domin Ku Samu Damar Saukar Dashi Cikin Sauki.

Da Farko Yakamata Kasan Minene Shikansa Ha Tunnel Din.

Ha Tunnel Dai Wani Application Ne Da Aka Kirkireshi Domin Bawa Yan Nigeria Dama Sauran Kasashen Duniya Samun Damar Morar Data Unlimited A Baya.

Shi Wannan Application Mai Suna A Sama Application Ne Kamar Irin Su Stark Vpn, Proxy Saver, Tare Da Tunnel Tweak Su Wadannan Application Din Suna Bawa Mutane Damar Samun Data Wadda Zasuna Dan Rage Zafi.

A Baya Idan Baku Mantaba Shi Wannan Application Sananne Ne Wurin Samun Mb Ko Gb Mai Yawa Domin A Baya Ansha Morar Wannan App Kafin Suyi Blocking Dinsa.

To Amma Kwatsam A Wannan Lokaci Sai Gashi An Kara Samun Dawowar Wannan Application.

Sai Dai A Wannan Karo Maimakon Yazo A Unlimited Kamar Yadda Aka Sha More Wannan Garabasa A Baya Sai Yazo Da Wani Sabon Tsari Wanda Bai Wuce A Dan Rageba.

A Wannan Lokaci Dai Wannan Application Yazo Ne Da Mb Din Da Baikai Yakawo Ba Domin Mb Din Bai Wuce Kadanyi Browsing Dashi Ba.

Idan Har Kasamu Damar Saukar Da Wannan Application Din To Zaka Samu 99 Mb Ne Kawai Daga Layin MTN A Kowace Rana, Yayin Da Zaka Samu 98 Mb A Layin Airtel A Kowace Rana.

To Kaga Kuwa Duba Da Irin Yadda Aka Saba Da Amfani Ko Ake Samun Dubban Mb A Baya Mutane Bazasu Ji Dadin Wannan Labari Ba.

Sai Dai Masu Iya Karin Magana Dai Nacewa Guntun Gatarinka Yafi Sari Kabani Ko Bakomai Zakana Dan Ragewa.

Nasan Wasu Zasuyi Matukar Farin Ciki Dajin Cewar Wannan Application Yana Aiki A Yanzu, Kasancewar A Baya Sunji Dadin Amfani Dashi Saboda Application Ne Mai Saukin Amfani.

Idan Ka Danna Kan Link Din Da Muka Ajiye Maka A Kasa, saika Bude Datar Wayarka, Sannan Ka Tabbata Kana Da Yar Data Koda Guda Biyar Ko Gomace Domin Idan Baka Da Yar Data Application Din Bazaiyi Amfani Ba.

Bayan Ka Bude Datar Wayanka Ka Kuma Tabbatar Dacewar Kana Da Wannan Yar Data To Saika Shiga Cikin Wannan Application Din, Daga Nan Saika Danna Wasu Alamu Guda Uku Masu … Daga Hannun Damanka Daga Can Sama Zakaga Wasu Rubutu Idan Ka Karanta Zakaga Wurin Da Aka Rubuta Update.

Bayan Ka Danna Update Yayi Update Sai Kayi Restart Bayan Ya Dawo Dakai Saika Danna Wurin Da Aka Rubuta Select Saver Bayan Kazabi United State A Mazaunin Saver Dinka Sai Ka Kara Danna Wurin Da Aa Rubuta Connection Mode Kasan Connection Mode Din Zaka Danna Saika Ja Zuwa Kasa Har Wurin Da Aka Rubuta NGN Wato Nigeria.

To Anan Zakaga MTN 50MB Da MTN 49MB Saika Dauki Daya Kayi Back Sai Kayi Start Daganan Zai Fara Aiki Sai Kayi Minimizing Kaje Ka Fara Browsing Dinka.

Bayan Wannan Hamsing Din Wato 50MB Din Ya Kare Saika Dawo Ka Kara Zabar 49MB Saika Ci Gaba Da Browsing Dinka.

Idan Kana Da Airtel Shima Haka Zakayi Har Ka Karar Da Duk Wadannan Savers Guda Biyu Biyu Daganan Kuma Saika Bari Sai Gobe Idan Baka Da Wani Layin Idan Kuma Kana Dashi To Saika Saka Ka Dora.

Idan Kuma Baka Gane Wannan Bayanin Ba To Saiku Ajiye Comment Domin Muyi Muku Videon Yadda Zaku Saita Domin Nasan Zakufi Ganewa Cikin Sauki.

Mungode ! Mungode !! Mungode !!! Kadda Ku Manta Da Danna Mana Alamar Allow Na Notifications Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Cikin Sauki.

Ga Link Din Wannan Application Din Na Ha Tunnel Domin Kusamu Saukin Saukar Dashi Saiku Danna Kan Download Kai Tsaye.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!