Yadda Zaka Sayi 200 MB A Naira ₦50 Kachal Wanda Zaiyi Tsawon Sati Biyu Kafin Yayi Expire.
Jama’assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Saduwa Daku A Cikin Wannan Sabon Post Na Yadda Zaka More Garabasar 200 MB A Layinka Na MTN, Kuma Akan Kudi Kalilan Irin Naira ₦50.
Ka Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshensa Domin Sanin Wadannan Hanyoyi Guda Biyu Dazaka Bi Domin More Wannan Garabasa.
Dazarar Kasamu Nasarar Fadawa Ko Kazamo Daya Daga Cikin Wadanda Suka Samu Damar Karanta Wannan Posting Din To Ka Godewa Allah Domin Idan Harka Samu Damar Sayen Wannan Mb To Zaiyi Sati Biyu ( 2 Weeks ) Kenan A Turance Kana Amfani Dashi Matukar Ba Download Kakeyi Ko Kallon Video Ba.
Akwai Abubuwan da bazakayi Ba Matukar Kanaso Wannan Mb Yama Sati Biyun Ko Kuma Kwanaki Kamar Goma.
Wadannan Abubuwa Sun Hada Da Kallon Video A Instagram, Muddin Kace Zakana Hawa Instagram Kuma Kana Kallon Video To Kuwa Ko Shakka Babu Zakaji Wannan Data Ko Ince Mb Ya Kare.
Abu Na Biyu Shine Tiktok.
Tiktok Yamafi Instagram Shan Data Domin Shi Gabaki Dayansa Ma Videos Ake Dorawa Babu Batun Wani Hoto Ko Chart, Saboda Haka Hawa Tiktok Na Iya Zukema Data Mai Yawa Cikin Kankanin Lokaci.
Abu Na Uku Shine Whatsapp.
Manhajar Whatsapp Tana Da Shan Data Amma Fa Idan Videos Kake Kalla, Ko Yakasance Kana Yawan Download Na Status Din Mutane To Dole Ne Kaga Datarka Tana Yawan Karewa, Amma Idan Charting Kawai Kake To Datarka Ko Ince Mb Dinka Zata Dade Bata Karba.
Abu Na Karshe Shine Facebook.
Facebook Shima Baya Wani Shan Data Matukar Dai Shima Ba Video Zaka Kalla Koka Saukar Akan Wayarkaba.
To Kaji Wadannan Sune Main Charting Din Da Suke Zuke Data Ammafa Idan Har Zaka Kalli Video Ko Zaka Saukar Dasu, Amma Idan Iya Charting Kake To Ko Shakka Banayi Wannan Mb Da Zaka Saya Zai Iyama Sati Biyu Ko Kwana Goma Baiyi Expire Ba.
Sannan Dadi Da Kari Shi Wannan Mb Zaka Iya Saya Adadin Yadda Kakeso, Bawai Sau Daya Kawai Ake Sayaba.
Misali Idan Kasa Naira Dari Zaka Iya Saya Sau Biyu, Idan Kuma Kasa 200 Naira To Zaka Iya Saya Sau Hudu, Kai Koma Sau Nawa Kakeso To Zaka Iya Saya Matukar Dai Kayi Dace Sun Saidama.
Bari Kai Tsaye Mu Kawo Muku Hanyoyin Guda Biyu Wadda Zakuga Idan Ka Chancanci Su Saidama Da Wannan Mb, Zaka Jarraba Wadannan Hanyoyi Guda Biyu Ne Wata Kila Kayi Dace Su Saidama Ta Hanya Daya Daga Cikin Biyun.
Hanya Ta Farko Dai Dazakabi Itace, Kadda Dai Ka Manta Da Cewa A Layin MTN Zaka Gwada Banda Layin Airtel Domin Shima Zamu Kawo Muku Nasa Anan Gaba.
( 1 )_ Hanya Ta Farko Itace Zaka Danna 13125# Idan Ka Danna Wannan Numbobi Ko Ince Code, Zasu Baka Option Na Gaba Inda Zasu Rubuta Maka Wani Bayani Mai Kamar Haka…
“You will be charge ₦50 Naira For The Purchase Of 200 Data Bundle Valid For 14 Days, 1 Proceed.
Saika Danna Wurin Da Aka Rubuta Proceed,Daga Nan Zai Kaika Shafi Na Gaba Inda Zasu Nunama Congratulation Your Activation Of 200 Mb Was Successful, Idan Kuma Bazasu Saidama Ba To Zasu Ce You Are Not Eligible.
Idan Hakan Ta Faru Saika Juya Izuwa Hanya Ta Biyu, Domin Neman Dacewa Kasancewar Bakayi Nasara A Hanya Ta Farko Ba.
( 2 )_ Hanya Ta Biyu Itace, Kai Tsaye Zaka Danna *121#, Idan Ka Danna Wannan Numbobi Ko Ince Code Zasu Baka Zabi Hudu, Uku, Biyu, Ko Saya.
To Koma Dai Zabi Nawa Suka Baka Zaka Duba Rubutun Ko Option Dinne Dai, To Idan Kaga Wurin Da Aka Rubuta ” Top Deal For Me ” Mafi Akasarima Yana Zuwane A Farko, To Idan Kaga Wannan Wuri Saika Danna Number Din Da Aka Umarceka Da Dannawa, Bayan Ka Danna Zakaga Option Din Wato Zabin Da Aka Baka Anan Zaka Iya Ganin 200 Mb A Naira Hamsin ₦50 Ko Kuma 1Gb A Naira ₦200.
To Bayan Kayi Replay Wato Ka Danna Wannan Aption Na 200 Mb A Naira ₦50 To Idan Kanaso Ka Kara Saya Kuma To Saidai Ka Danna 13125# Ba Wai Ka Dada Danna *121# Ba.
Idan Kuma Wannan Ma Baiyi Ba To Saika Kara Danna *121# Saika Danna Wurin Da Kaga An Rubuta Data For Me, To Anan Ma Zaka Iya Samun Damar Sayen Mb Mai Sauki.
Mungode ! Mungode !! Mungode !!!.
Kadda Ku Manta Da Danna Mana Alamar Notification Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu A Kowane Lokaci Kuma Da Zarar Mundora.