Loan & Support
Ga Wata Dama Ga Daliban Nigeria Yadda Zaku Samu Horo Kyauta
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv
Kamfanin Microsoft power tools Ya Shirya Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha domin ya taimaka daliban Nigeria musamman Wadanda yajin aiki na ASUU ya Shafesu.
Shide wannan kamfani burinsa ya koyar da dalibai ilimin fasaha da kuma na na’ura mai kwakwalwa domin su dogara da kansu ta hanyar amfani da abubuwan da suka koya.
Ga Jerin Abubuwan da zai koyar wa Daliban:
- Data analysis with MS power BI
- Low-code/ No-code development with power platform
- Data science and Machine learning with MS Azure
Domin Cika Form din danna Apply dake kasa
Apply Here
Za ayi Training din a online na tsawon kwana 30days
Domin karin bayani Sai a kalli wannan bidiyon