Loan & Support

Yadda Za ka Yi Apply Na Karatu Kyauta A King Fahd University Saudiya

Advertisement Join Our Whatsapp Group

ABUBUWAN DA SUKE BUKATA GA MAI SHA’AWAR YIN MASTERS DEGREE

  • Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digiri na farko ( First Degree ).
  • Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digirinsa na farko a bangaren kimiyya ( Science Courses ).
  • Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digiri na farko da darajar karatu na 3 zuwa sama ( 3.00 GPA to 4 or 5 Point )

ABUBUWAN DA SUKE BUKATA GA MAI SHA’AWAR YIN PhD ( PhD Programs )

  • Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digiri na farko da darajar karatu na 3 zuwa sama idan aka hade points dinsa na degree da kuma na masters ( 3.00 GPA to 4 or 5 Point )

Danna Link din dake kasa domin Yin Apply

Click here to Apply

Allah yayi jagora

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!