Sabuwar Hanyar da Zaka Samu Free 200MB and ₦100 Airtime
Wannan karon nazo muku da sabon App wanda zaka samu nadan Kira kasancewar suna neman Customer suke raba Promo Free Coupon codes na Free Data and Airtime
Dafarko dole ne Ya kasance kana da Palmpay app
Saika shiga Download Now da yake kasa domin ka dauko application din
Bayan ka dauko saika bude zaka ga wani icons an Rubuta Free Data 🔥
Saika taba anan zasu baka Dama kasa Number ka zasu tura Verification code kasa shikenan zai bude bayan nan zasu baka Coupon Codes3 na farko zaka cire Datar da bata wuce na N200 ba shine zaka duba ta 200MB #N200 bayan ka cire Datar saika sake Taba Buy Airtime na N100
Noted: wajen Redeem na Data da Airtime zasu bukaci kasa Number ka da kake da Palmpay Account domin dole sai kayi Liked da Palmpay account zaka cire wadannam Data an Airtime din
But a shawarce karda wanda Ya yi liked da asalin Palmpay Account din da Yasan Yana Transactions din Kudaden sa a ciki Ya kasance Palmpay din da zakayi Liked dashi baka zuba Kudaden ka a ciki Sbd tsaro
Sannan Suna iya bada Loan amma karka kuskura kaci Loan dinsu inde kasan baka da halin biya sabo da suma kamae Palmpay suke, idan suka baka bashi baka biyaba suna kulle waya
Allah taimaka